Baba Yusha U Zaune akan kujerar sa ta rai da rai irin ta mutan da wacce ake linkewa.
Yana Rik'e da Radio Yana kama gidan Radion Nigeria Kaduna don bashi da abin saurare sai Radion Nigeria Kaduna Saboda shirye shiryen su Wanda yake so don a Cewar sa duk Wani Gidan Radio in dai ba Nigeria Kaduna ba shirme suke don Haka a ko yaushe bashi da abin saurare sai Nan.
Baba Yusha U kanin mahaifin su su Farida ne Wanda shine a madadin Uban su a yanzu . Mutum ne Mai zafin gaske sai dai akwai tsage gaskiya Komai. . .