Farida ta fice daga sashin Basma Abdullahi ya rufa mata baya suka fice tare yana kara Rarrashin Faridar akan wulakancin da Basma tayi mata.Basma tayi mutuwar tsaye ganin a yanzun ma da Ranar take tata yabi bayan ta...Bak'in ciki tamkar zatayi bindiga take ji. Ba fa Banza ba taji ta tsani Mai irin sunan matar Nan Ashe Gudun kaddarar da tayi guzurin tassheta. . .