Skip to content

Hankalin Sagir yayi matukar tashi ganin Goggo ta fashe da kuka tamkar wacce aka dadawa duka ko aka falle ta da Mari.

Goggo kuka share share da hawaye Abinda ya Tayar da Hankalin Sagir Wanda yake jin ko maganar da ya fadawa Goggo ce ta nata Mata Rai har ta Saka ta kuka?

"Don girman ALLAH Goggo kiyi Hak'uri Wallahi ban San magana ta zata Bata Miki Rai ba Wallahi da ban fada Miki ba.

Da sauri Goggo ta Goge idon ta tana fadin.

"Ba Bata min Rai kayi ba sagir kukan Dadi ne nake Wallahi ban ma fa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.