Zainab da yusra suka taso makaranta Amma suka Tara's da gidan nasu a kulle.
Suka Soma dukan kofar Amma shiru Babu wani motsi. Zainab da take itace k'arama Mai Shekaru shida sai ta fara kuka don yunwa take ji ga Rana tana kwallar su.
Yusra Mai Shekaru Tara itace ta kama Hannun Zainab suka koma gefen gidan Suka zauna itama yinwar take ji Amma da yake tafi Zainab wayo ita batayi kuka ba Amma kallo Daya Zakayi Mata ka San a Dame take itama in aka wuce wannan galan din dab take da yin Kukan.
Zaman su Babu. . .