Skip to content

Yana gama cin abincin ya wuce ɗaki, minti kaɗan ya fito cikin wani shirin na ƙananan kaya. Har zai fita sai kuma ya dawo da baya jin basu yi masa magana ba, ya kalli gurin da matan nasa suke zaune suma sun zubo masa ido ganin yadda ya ci uban kwalliya. Su mamaki ne ma ya hana su magana, kasancewar bai saba yin irin wannan shigar ba, hasali ma shi baya saka ƙananan kaya, sai dai ya saka rigunan da su kai masa yawa, sai ya haɗa wannan da rigar wannan, sannan baya sa hula ma gaba ɗaya, bare kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.