Skip to content

Tun ma kafin su buɗe masa motar Sadau ya bude da kansa ya nufi cikin gidan ransa a ɓace. A palo ya tsaya yana jiranta har ta ƙara so. Ta na zuwa kuwa ya tare ta da faɗin "Har yau dai ki sani kin sake cin darajar mahaifiyata ne, kuma har abada a haka nake kallonki muddin baki gyara hali ba". Ya faɗa yana nuna ta da hannu kamar zai tsokane mata ido.  Ai kuwa kamar wacce take jira ta ce "Har kullum ba zamu taɓa haɗa hanya da Irin wannan ra'ayin naka ba, idan kai baka san ciwon. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.