Gani yake da Aisha tabar shi ya samu Hajja yayi mata magana, watakila abubuwa zasu fi tafiya da sauri, tun washegarin ranar da Sa'adatu ta tura mata sakon ta amince suka gama tattara duk wata takarda ta yarjejeniyar da suke da bukatar ta saka hannu akai, kusan ranar a zaune suka kwana suna sake jujjuya tsarin da sun jima da yin shi, ko akwai wata kwaskwarima da zasuyi wa al'amarin, kuma sun gamsu komai yana kan tsari yanda suke so
"Kabari ta saka hannu tukunna muyi wani motsi Jay"
Aisha tace masa ganin yanda ya kasa hakuri, sai. . .
I love hausa novels