Gobe ko jibi yace, taji shi, rangadau, balle tace ko kunnuwanta ne suke son suyi wasa da kwakwalwarta
"Idan na dawo gobe ko jibi sai muyi magana, lokacin kin kara warwarewa"
Abinda yace kenan, babu kalma daya data manta, har yanayin fuskar shi da idanuwanshi lokacin da yayi maganar yana cikin kanta. Amman yau kwana shida kenan, wasu kwanaki yanzun da take zaune tana yanka cucumber din take ganinsu kamar basu faru ba, kamar basu zo sun wuce tare da wasu cikin kwanakin rayuwarta ba. Ta kuma daina dokin duba wayarta duk sanda zatayi kara da alamun shigowar sako. Haushin. . .
Ma sha Allah
Loving this
You are making me happy by updating regularly wallahy❤️❤️
slm
Masha Allah
Masha allahu
Aslm