Skip to content

A aurensu, da bai cika shekara ba har yanzun, sau nawa Jabir ya shafe kwanaki bakwai batare daya nemeta ba? Kamar wasu zasuce abune daya kamata ace ta saba dashi, ita da kanta ma tanajin ya kamata ace ta saba, sai dai sabon da yayi mata da kanshi fa? Ya zatayi da wannan bangaren? Duk wasu lokutta da yake zuwa mata, ta kiyaye su, da safe, ko da azahar, wasu ranakun da yamma likis, a wasu kuma bayan Magriba zuwa Isha'i. Ko abu ta dafa da yake so haka zata dinga jujjuya cokalinta cikin farantin, fuskarshi da yanayinta idan. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

3 thoughts on “Tsakaninmu 47”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.