Yau aka sallamesu daga asibiti da tarin sharuddan kar Aisha ta dinga ayyuka masu nauyi. Hakan yasa dole aka kawo mata mai aiki, daga gidansu aka samo mata, sanin halayenta na tsantsaini da sonyin komai da kanta. Amman itama yanzun tasan anzo gabar da dole ne zata ajiye mai aikin, tunda dalilin yin hakan ya shafe kowanne uzuri nata. Sai take ta ganin kamar batayi sati har hudu a asibiti ba, kamar kwanakin sunyi saurin wucewa. Ko dan gabaki daya hankalinta yana kan Jabir ne? Yanda yake ta ramewa na damunta sosai, duk da ya warware, yana hira, yana dariya. . .
Hmmmmmm
to Allah gamu gareka ga saadatu kuma
Hmmm tagumi zaman jira
Allah y Kara basira
Wata ran zaiyi ra’ayin dawo da itakan kanshi