To Juwairiyyah suleiman. Allaah Ya aminta dake Ya soki ninkin soyayyar da kikemun da kuma litattafaina. Thank you
*****
"Ba yau bane na farko Sa'adatu, na sha fitowa injiyo sheshekar kukanki, na kyaleki ne saboda inga iya kwanakin da zaki diba kunshe a daki, kwance akan katifa duk dare hawayenki na jika pillow kamar baki da wajen daya kamata ace kina zubar dasu"
Cike da rudani ta kalli Fa'iza
"Kin saki Allaah yaushe kike tunanin zaki samu natsuwa? Ko acan gidan Jabir dinma idan kika ci kika koshi kikayi farilla saiki bi gado ko?"
Maganar karshe ta daki Sa. . .
We missed your writings. Dan Allah a cigaba da wannan.
Dan Allah a temaka a gama novel din nan
wayyo
Allah sa jabir ya mayar da saadatu ko dan cikin nan
munata zaman jiran update
Ohh Allah
Dan Allah a gama novel din nan mu huta
Jazakallahu khair
Munata jiran tsammani