Skip to content

Shi ba mai yawan rashin lafiya bane ba, ko Hajiya Hasina ma tana magana

"Jabir bashi da yawan rashin lafiya, tunda kuka ganshi kwance to tabbas yana jin jikin."

Ko a lokuttan da yakanyi rashin lafiyar, kaso mai girma a ciki harda sangartarshi da Hajiya Hasina take biyewa. Dan abinda zai kwantar da wani a cikin 'yan uwanshi, idan shine ya tabbata a asibiti zai kwana da likitoci kala-kala zagaye dashi. Tunda yana daga cikin mutane masu son jikinsu da kuma rakin ciwo. Shisa baiyi zaton zai jera satika yana kwana ya tashi da wani irin zazzabi ba, kuma. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.