Ran Ayatullah ba daɗi ya ce, ‘au ashe kana gida Kawu Barka da yanma.’ Kawu ne ya ce to shan kunun na mene badai dan na ce kaje gunta ba ran Ayatullah ya kuma ɓaci sai dai kan ya ce wani abu Umma ta ce Malam gaidaka fa ya ke sai a lokacin ya ce lafiya kalau maza ku je. Gida ne Babba sosai kusan duk area din babu ya shi duda cewa ba wani na masu kuɗi bane anma kasancewar sa cikin gine ginen talakawa sai ya fita zakka a ƙofar gidan Ayatullah ya parker Tijjani ya. . .