Skip to content

Sama ya wuce Halima ta bi shi a baya dan ta samu ya sauko ya daina fushin da yake da ita, ita ke da shi kuma a yau take son tambayar sa kuɗaɗen da za ta yi amfani da su kan tafiyarta gida.

Shiyasa ta danne bala'in da ke cin zuciyarta na fitar da ya yi da Ummulkhairi suka kuma kai dare. Tayi mishi iya abin da za ta yi masa sai ta sauko inda ta samu Basma da Latifa, zama ta yi suna yar firar su da Latifa, "Wai ina labarin kudaden da abokin Sweety ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Wa Gari Ya Waya? 10”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.