Skip to content

Turo kofar kawai ya yi ya shigo ba tare da ya nemi izinin yin hakan ba, abin da na yi ta rokon ya daina yin hakan, saboda yadda kullum sai yallabai ya gaya mini cewar shi bai taba ganin mai yi mishi irin wannan cin kashin ba a ofis din shi, sai shi.

Kullum na yi mishi maganar sai ya ce mini wai shi bai san hakan yake yi ba, amma bari gobe in ya zo zai kula ya gyara, amma kuma hakan ba zai hana shi goben in zo zai kula ya gyara, amma kuma hakan ba zaj hana. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.