Kukana na yi ma'ishi na share hawayena tuno alk'awarin da naiwa kaina cewa na dena kuka insha allah tunda dai Allah ya gani ba laifina bane na d'auki hakan a matsayin k'addaran da bazan iya kufcewa ba, kwanciyata nai a d'akin dan ban so in koma ciki a yanayin da nake ciki don nasan bestie zata iya zargin halin da nake ciki which I don't like.
Tun daga ranar nake d'an rage shigewa hidimar sosai musamman a sabgan da nasan zan iya had'uwa da Mama gudun abunda zai je ya. . .