Dedicated to all the single ladies out there.
Chapter One (The day)
A cikin ranaku masu muhimmanci a rayuwar dan adam kamar ranar auren sa , ranar aure rana ce da babu tamkar ta a tarihin rayuwar halitta, akan yi mata lak'ani da rana d'aya tamkar ya dubu rana ce mai dauke da dunk'ulallen farin ciki da annasuwa mara misaltawa.
Nima a gareni hakan take wani yanayi nake ciki mai tattare da farinciki da nishad'i musamman idan na juya na kalli friends dina a zagaye dani sanye da atamfa. . .