Chapter Two (Life after)
A hankali na fara regaining consciousness d'ina yayinda komai ya fara dawo min tiryan tiryan wani mugun kuka ya taso min duk yanda naso tare shi na kasa dan haka na bud'e baki na bashi daman fitowa hakan ne ya ankarar da mutanen d'akin da farkawa ta.
A guje suka rufu a kaina suna masu rarrashi na "assha!! farkawa da kuka kuma? haba Faheemah shin baki yarda da k'addara bane?" Ammi ta fad'a tana mai fitowa daga toilet matsowa tayi gaban gadon tana mai rik. . .