I wish I could
Tun last week Tuesday rabon da in ga mai kama dashi hakan bai wani dameni ba don ba ya gabana harkokina na cigaba dayi don banda damuwa ko kad'an yau ina shigowa da sauri don nai lattin zuwa office d'in a daidai parking space naci karo da k'amshin turarenshi mai mugun dad'i lumshe idona nai sai na jiyo sallamar shi a bayana.
Waigawa nai na ganshi yana fitowa daga motarshi yana murmushi d'an tsayawa nai ina amsawa k'arasowa yai yana cewa " yau dai munyi latti " a gajarce nace. . .