Kaduna
Kiran sallar Asuba ya tashi mallam Muhammad in da bisa al'adar gidan shi yake fara tashi kafin ya bi d'akunan yaran nashi ya tashe su kowa yayi sallah ya tashi matar shi tare da ce mata ta shiga ta shi bakuwan, nan kafin ya rufe baki suka jiyo ihu..! daga d'akin matan da gudu sukayo wajen d'akin tare da budewa matar nan suka gani dafe da kanta se jujjuya kai take tana ihu daga bisani kuma ta saki kan ta fara fisge-fisge so sai tana yaga kayan jikin ta cikin sauri Baffa. . .
Sannu da ƙoƙari namecy, Allah ya ƙara basira Amiin