Skip to content

Biki na ta matsowa yau saura kwana goma, su Buhari ana ta shiri ya kama wani gida mai masifar kyau haya, wajen dubu d'ari biyar, shekara d'aya, iyayen Bilkisu sun je sun ga gida yace musu ma na shi ne, Bilkisu bata da aiki se kuka don har ga Allah bata son Buhari ko kad'an a ranta.

Abu kamar wasa yau an d'aura auren Buhari da Bilkisu akan sadaki dubu d'ari biyar yayin da aka kai amarya d'akin ta ba tare da wani bincike akan Buhari ba shi ma ba tare da sanin iyayen. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Wata Rayuwa Ce 8”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.