Skip to content

 Daya  ɗaga cikin doctor ne ya samu damar yi mata bayani da cewa" ya samu barci ne sakamakon jinin sa da diba, so yana buƙatar hutu Hajiya.." yana rufe bakin sa ya cigaba da tura shi abin sa...

" Ubawa ya baku damar ɗibar min jinin yaro na, akan wannan dalili za'a ƙwashe wa yaro na jinin? shi yace ta hau kan tittin da za'a ɗibe mai jinin.." ta faɗa cikin tsananin masifa da kumfar baki...

Doctor ko waigo baiyi ba bare ta sa ran zai saurare ta, su Hajiya kuwa tun lokacin da aka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.