Tun daga ranar dana fara tunanin su komai nawa ya sauya, walwala ta ragu ko makaranta naje ina gindin bishi, duk irin yanda nake da nacin karatun abun ya dawo sai a hankali, tun malaman suna ƙoƙ'ari har suka fara gayawa Kawu na halin da ake ciki...
Ya sha kamani ina kuka, a ɗaki na amma dana ganshi sai na wayance, na fara kame-kame, cikin dabara KAWU na ya fara ajiye min letter da MAN yake aiko min da ita, ɗaya bayan ɗ'aya, kullum sai na tsinci ɗaya a kan merro dinna, tun ina shiga damuwa har. . .