Skip to content

Bismllahir Rahmanir Rahim

"Bana jin zan cigaba da jure abunda ake min a cikin gidan nan, karka manta nima fa ina da haki akan ka, kamar yanda Hajiya take dashi me yasa a koda yaushe burin ta shine ta ƙuntata min, na gaji gaskiya muddin ka matsa akan sai Nusaiba ta dawo cikin gidan nan to nima zan tatara ne na bar maka gidan ka."

Mommy ta faɗa cikin fushi.

Daddy dake zaune a gefen bed, ya jingina da fuskar bed din yana duban ta cikin mamaki, zuwa can yace" amina zo nan...?" ya faɗa yana nuna. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.