Skip to content

Maryam Pov.

Da misalin 04:30pm.

Maryam ta fito daga ɗakinta, kamar kullum sanye cikin hijabi har ƙasa, ƙasa ta sauƙo hannunta riƙe da wayarta, yau ta samu ta siyi credit ta saka, kuma ba credit kaɗai ta siya ba ta siyo abubuwa da dama da kuɗin da Tafida ya bata.

Yanzu haka zuwa za ta yi ta jere kayan da ta siyo ɗin, dan bata jima da dawo daga makarantar ba, dan a ƙafa ta taho sbd babu nisa, kuma a yau ɗinma har ta yi ƙawaye biyu, wanda suka kasance hausawa kamarta, Dan yawancin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.