Skip to content

Lokacin da aka yi sallar magariba Maryam na zaune a parlo ta aje kayan shan ruwanta a gabanta, tuwan ɗazu ne sai sob'on da ta yi, tana addu'a Tafida ya sauƙo daga sama da alama masallaci zaije, ya tsaya yana kallonta da mamaki. “Wifey wai azumi kika yi ?”

Maryama ta shafa addu'ar wadda rabinta gaba ɗaya akan samun sauƙin Tafida ne, ta kalleshi, sannan ta gyaɗa masa kai. “Ban sani ba ai”.

Sai kawai ta yi murmushi tana shan sob'on da ta yi “Zanje masallaci”. “A dawo lafiya”. Ya janyo ƙofar parlon yana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.