Skip to content

Flash Back

Muhammad Hakuɗau, ya kasance ɗan kasuwa ne a da, sannan kuma ministern ƙasashen waje wanda yake zaune a Egypt, Yana da mata ɗaya da yara uku, na miji ɗaya mata biyu, iyalan nasa a nigeria suke da zama, yayinda shi yake can Egypt, sai dai yakan dawo gida ziyara.

Ana haka sai ya haɗu da wata matashiyar balarabiya 'yar asalin ƙasar Egypt, me suna Masarrat, suka fara soyyaya, wadda ta kaisu ga aure, daga b'angaren iyayensu sam basu samu matsala ba, sai de masiffafen kishin Masarrat da ya basu cikas a zamansu.

Tun kafin suvyi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.