Skip to content
Part 29 of 31 in the Series Yar Karuwa by Harira Salihu Isah

Banafsha bakinta ya ƙi mutuwa, duk abin da Bunayd ke yi ta ƙi yin shiru, murya na rawa tana masifanta, wai a haka ƙoƙari take kada tayi kuka, dan kar ma ya renata.

Shi kuwa bawan Allah ɗan gidan General ya riga da ya rikice, abin ka da faɗa ake a baki amma ba’a taɓa haɗuwa ba, daman ya ce ka sayi ɗaya a baka biyu kyauta, dan haka biyun nan sun rena kan su a hannunsa, ya murje mata ƙirji son ran shi, jin surutun ta ma yake kaman sumbatun daɗi take masa, har da ɗan cijan kan nipple nata yayi.

Wata ƴar ƙara Banafsha ta saki tare da faɗin, “wayyo bakin nonona maye zai cire mini, kana shan haram, ban yafe ba nono na da ka ke murjewa.”

ACM ɗagowa yayi tare da yin sama ya mayar da bakinsa cikin nata, sannan ya ɗan ɗaga ta ya sa hannunsa yayi ƙasa da riganta gaba ɗaya daman rigan dogo ne kaman ta yadi ne haka mai shegen kyau da stada amma mai laushi ne ba ƙarfi, amma bawan Allah haka ya yage sa, Banafsha baƙin ciki kaman ta mutu, dan rigan son shi take kyau ya mata shiyasa ta saka, in ba haka ba daman riga da skirt na zani aka fitar mata ta saka, ita kuma ta saka wannan ɗin.

ACM hannunsa ke yawo a jikinta, lokacin da ya sa yastansa a kunnenta wani irin zabura tayi, tuni jikinta ya kama rawa, maganan ma ya fara rarrabuwa, a zuciyansa ya ce, “Na gano ɗaya”, yana kan yawo da hannunsa a jikinta ko ina shafawa yake har ya zura hannunsa a ramin cibiyanta, nan ma sai da ta mosta, a zuciyansa ya murmusa tare da cire bakinsa a nata ya fara lasan kunnenta, tun da harshen Bunayd ya sauka a kunnen Banafsha shikkenan ta bar duniyan da mutane suke, shiru kake ji kaman an yi ruwa an ɗauke, mustu-mustu ta fara dan stumin Sokoto ya fara aiki, a haka yake mata wasu abubuwa masu wuyan fassara wa a kunne, tuni Banafsha ta fara hawaye, ita da ta ce ba za ta yi kuka ba, sai ga ta tana kuka na haushin kan ta, ga shi dai bata son abin da yake mata amma kuma bata da ko ƙarfin iya hana shi a yanzu, gaba ɗaya ya kashe mata duk wani laƙa na jikinta, ko ina na jikinta na amsan kyakkyawan saƙon sa.

Sai ga Banafsha ta ɗaga hannunta ta ɗaura a bayan Bunayd, shi kuwa jin haka sai ya miƙe ya cire rigan dan kada ya shiga haƙƙinta tun da har tana buƙatan shafa shi, daman armless ne a jikinsa sai 3quater.

Bunayd na cire amrless nasa ya ci-gaba da lasan jikin Banafsha, tun daga goshinta har zuwa wuyanta, Banafsha zuwa yanzu ta fara nishi tana ƙara haɗe jikinsu, Banafsha ba riga Bunayd babu, da ta manna masa ƙirjinta tuni ya fara vibrating, kaman zai shiɗe haka ya gangaro daga wuyanta yana bin ƙirjinta da lasa, har ya iso cikinta, lokacin da ya fara stostan cibiyanta, Banafsha wani wawan runguma ta masa tare da faɗin, “Washhhhh wayyo Maminaaaaaaa”, lokaci guda kuma maranta ya murɗe ya fara mata ciwo, take ta fara hawaye.

ACM ya lashe jikin Banafsha yan da ya kamata kaman kura da nama, a hankali ya yi ƙasan maranta, nan ma ƙamshi ya jiyo wan da ya sanya shi sauƙe a jiyan zuciya, cikin kwaɗaituwa da son kasancewa da ita, sosai yake muradin isa ga Palace nata, daman shi bai da mastala da matan da za’a aura masa, ko waye su Papi suka basa muddin ta yi yan da yake so to ba ruwansa a ranar zai yi hidima a Palace, balle kuma wannan fistararriyan da tun ranan da ya gan ta kwance a palourn gidan Papi, ya ji zubinta ya masa.

Mayar da bakinsa yayi cibiyanta, Banafsha ta yi nisa bata san me ACM ke aikatawa ba, har ya raba ta da pant nata bata san an yi haka ba, har sai da ta ji hannunsa a wajan, sannan ta kuma shan wani dogon yaji ta ce, “Auchhhhh ka ba riiiii baaa naa sooooo, wayyoo mara naaaaaa.”

ACM shafa wajan yake yanan jin wani iri a jikinsa, ga dragon nasa ya gama amsan karatu jira kawai ya ke a kai sa ga Palace, yastansa guda ya saka a jikinta da ya gama jiƙewa, a hankali kuma ya miƙe ya tashi a jikinta yayi ƙasa da kan sa yana ƙare wa wajan kallo, lumshe ido yayi ganin abin da ke fitowa a jikinta, a hankali ya ce, “Ba ka kyauta mini ba baƙo mai jan mota, ba mu yi haka da kai ba, mun yi da kai yau zan chaje Palace har da ajiyana zan yi a ciki dan yarinyar nan ta rena ni, idan ba ciki na mata ba, ba za ta dawo hayyacinta ba.”

Banafsha kuwa tana jin ya sauƙa a jikinta yana sumbatu, dukkan ƙarfinta ta tattaro ta miƙe zaune, ganin har ta zauna ya bi ta da kallo, bin wajan da yake kallo tayi da ido, wani irin zaro ido tayi tare da buɗa baki ta saki wani ƙaran da muddin idan akwai mutum a main palour to tabbas zai jiyo, kukan taƙaici ta saki tare da yayuɓan beedshet ta rufe jikinta da shi tana faɗin, “Ban yafe ba, kuma ba zan taɓa yafe maka kallon jikina da kake yi ba.”

Bunayd wanwar ya juya ya kwanta idanuwansa a lumshe fiskansa na kallon silip, yana jin ta ya shafa kiston kan sa a fili ya ce, “Ki godewa Allah ki godewa al’adanki da ya zo, domin ya ceceki da yanzu haka da cikina a maranki, ji nayi ma da ban kalli ramin ba da yanzu na shiga kawai daga baya kya yi wankan haila da na janaba, amma ki rubuta ki ajiye a ranar da kika gama a ranan zan ajiye cikina a maranki”, yana gama faɗa ya stuke bakin kaman ba shi yayi maganan ba.

Kamun Bunayd ya rufe baki tuni ta amshe, ta ce, “ka dai san in da za ka ajiye cikinka tun wuri, domin ka yi na farko ka yi na ƙarshe, marana ba wajan zaman cikinka ba ne ina da wan da nake so da zan bari ya ajiye…”

Banafsha bata ƙarishe maganan ba Bunayd ya miƙe rai a ɓace ya zuba mata mari mai kyau har sai da taga taurari, ta kuma yi shirun dole, storon da take ɓoye wa ne ya bayyana, da ƙarfi ya ƙwace zanin gadon da ta lulluɓa yayi gefe da shi, samanta ya koma ya danneta yana ƙare mata kallo, a zuciye ya ce, “Ki iya bakinki, ya zama na farko na ƙarshe da za ki yi maganan da ya danganci wani kina tare da ni, domin a lokacin idan ko jinin duniya ke fita a jikinki, idan na buɗe ƙafanki ba zan ƙyale ki ba sai na tabbatar ba ki da mamoran da wani ma zai gan ki ya ji sha’awan cin ki, ki iya bakinki idan kika bari muka haɗu to ina mai tabbatar miki da abin da zan yi a Palace naki sai kin tausaya wa kan ki, ba chajin wasa zan miki ba, ki kiyaye ni.”

Banafsha ganin yan da idanuwansa suka kaɗa, tuni ta ƙunshe maganganunta, ta tura baki kawai dan ba ƙarya ta storata da shi, marin da ya mata a wajensa ba mari bane shafa kumatu ne, amma a wajanta bata taɓa amsan irin marin ba ya shiga, ta danne kukanta ne kawai dan kada ya ga gazawanta da yawa tun yanzu.

Ƙwafa ACM yayi tare da ƙara shigewa jikinta, wani sabon babin romance ɗin ya buɗe, sai da ya tabbatar da ya lugui-guita ta sosai ta ji a jikinta, shi kuma ya fitar da abin da ke maransa sannan ya miƙe ya shige toilet ba tare da ya ƙara ko kallonta ba, yana shiga ya share abin da ya fitar sannan ya mai da kayansa ya fito, nan ma bai kalleta ba ya nufi ficewa a ɗakin, sai da ya kai bakin ƙofa ya staya ba tare da ya juyo ba ya ce, “kaman yan da kika faɗa sam-sam ban da mutunci ko kirki musamman akan Palace dan haka ki kiyayi haɗuwanmu, sannan wannan ba komai bane ba’a yi na farko ba balle a kai ga ƙarshe duk in da na ganki ko a stakiyan palour ne sai na danneki na lasta abin da nake so, kuɗina na saka na biya sadakinki ba wan da ya biya mini, idiot kawai”, yana gama faɗa ya fice a ɗakin tare da banko mata ƙofa, bai koma wajan Mami ba, ya haɗe fiskan nan ya fice ya shige motansa, driver ya ja suka wuce gidan sa, yana zuwa yayi wankan starki sannan ya kwanta ba jimawa bacci mai daɗin gaske yayi gaba da shi, ran shi wasai ya fara koya mata hankali.

Banafsha kuwa yana ficewa ta fashe da wani irin kuka mai cin zuciya, ji tayi ma ta ƙara stanar sa, yau ya zo gare ta yau ya mare ta, bayan Maminta ba wan da ya taɓa marinta sai shi(Banafsha a dai cire son zuciya a faɗa gaskiya ke kika nema atou)

Kukanta ta dinga yi, a haka ta miƙe ta shige toilet ɗin ita ma, ruwan ɗumi ta haɗa tayi wanka dan ba ƙarya jikinta ya murzu, sannan ta ja towel ta ɗaura ta fito, gadon ta gyara ta ɗaga rigan da ya yaga ta saka a dustibin tana faɗin sai ya biya ta riganta kuma bai isa ba, ciwon maran da ya murɗe ta shi ya sanya ta durƙushewa a wajan tana kuka tana ƙiran sunan Maminta, domin ba ta period ta daɗi idan lokacinsa yayi.

Momsee da ke sama a ɗakinta, jin dirin motan Bunayd ya sa ta leƙa wa, da taga ya tafi sannan ta fito ta nufi sashin nasa, dan taga ko Banafshan ta daina kukan, da sallama ta shiga palourn, ta wuce ɗakin, nan ma sallama tayi amma Banafsha da ke kukan maranta bata amsa ba, Momsee cikin tashin hankali ta tura ƙofan dan taji muryan Banafsha da ke kukan, storo take kar dai Bunayd abu ya mata tun ba su wuce gidansu ba, ƙarisa tayi in da Banafsha ke durƙushe ta ɗaga ta tana faɗin, “Me ya faru Banafsha? Me ya ke damun ki? Ko wani abun Bunayd ya miki?”

Banafsha girgiza kai kawai take yi, cikin kuka ta ke nuna wa Momsee maranta da ta riƙe.

Hankali tashe Momsee ta miƙe ta ɗauko mata kaya, ta taimaka mata ta saka, sannan ta koma ta ɗauko wayanta ta ƙira layin Bunayd, abin mamaki sai taji ringing na wayan a ɗakin, ya tafi ta mance wayarsa, dan haka family doctornsu ta ƙira aka turo mata likita mace, tana isowa Momsee ta mata iso har wajan Banafsha da ta koma palourn da ƙyar.

Likitan duba Banafsha tayi sannan ta faɗa wa Momsee ba wani damuwa, menstrual pain ne, kuma daman kaman ta saba yi duk month, kar su damu za ta ji sauƙi, ta rubuta musu maganin da za su nema, sannan ta musu sallama ta tafi.

Momsee sai lokacin ta sauƙe wani wawan ajiyan zuciya, ai duk ɗaukanta Bunayd ne yayi abu har ya jawo mata jini yana zuba, dan haka pad taje ta kawo ta zo ta bata ta saka, sannan ta tura aka sawo maganin, abinci ta ɗibo tayi feeding nata da kanta, ta lallaɓata tasha magani, sannan ta bata ruwan ɗumi ta sha ta kuma danne mata maranta da shi, tuni ta ji dama-dama, ba jimawa bacci yayi gaba da ita, Momsee kuma ta gyara mata kwanciya ta fito bayan ta ja mata ƙofa.

Wayan ACM da ke ɗakin Banafsha sai ringing yake, Abeed na ta ƙira shiru ba’a ɗagawa, shi kuma Oga ACM yana can yana sharan baccinsa bai san ma ya bar waya a wajanta ba.

Sai da ya farka dare-dare sannan ya duba sama ƙasa ba wayansa, guntun staki ya ja da ya tuna ya baro wayan a gidan General wajan waccan fistararriyan tasa, wanka ya fesa sai ƙamshi yake, yanzun ma armless ya saka da 3quater abin da ya fice a gidan, dakatar da sauran motocin yayi, dole suka haƙura ya tafi da motoci biyu da wan da yake ciki na uku, suna isa gidan yayi dai-dai da lokacin da General ma ya iso da nasa motan, General yana kallon yaron nasa murmushi ya saki ya ce, “Yanzu kam tun da my Man yana da ajiya a gidan General dole a dinga ganinsa dare-dare, da baya ne ko an ce ya zo sai dai ya ce yana wani aiki.”

ACM shafa kistonsa yayi yana murmushi, ya ƙarisa wajan General ɗin, suka jera suna tafiya kaman wa da ƙani ba baba da ɗa ba, tare suka shigo palourn, lokacin kuma duka yaran gidan da Momsee suna palourn, har Banafsha Momsee ta lallaɓata ta fito, dan kar ta zauna ita kaɗai haka shiru ba daɗi, su Suhaila suna ganin General suka miƙe kowa ta masa oyoyo, Banafsha tana daure ciwon maran da take ji ta ce, “Sannu da dawowa Affa.”

Murmushi General yayi ya ƙarisa in da take kwance ya shafa kan ta, ya ce, “Yauwa surkuwar Affa, fatan jikin naki da sauƙi?”

Jinjina kai tayi alaman eh, sannan General ya mata sannu ya wuce sama, Momsee ta bi bayansa.

Su Suhaila zama suka yi suna faɗin, “Yaya ango mu fa sai an mana dinner.”

ACM direct dinning ya wuce tare da faɗin, “To ku haɗo kuɗaɗe sai na muku, amma dai ba da kuɗi na ba, kuma ba da kuɗin General ba.”

Ramlah ta ce, “Eh mun yarda za mu fara haɗawa, idan ya kai ko nan da 1 year ne sai ayi.”

ACM ƴar dariya yayi ya ce, “Lokacin kuma ai auntynku ta haihu bai jima ba.”

Nabeela ta ce, “Ai zai fi daɗi ma da ɗan babynmu ni zan ɗauki baby a babycarier( jakan da ake saka yara a maƙala kaman an goyesu).”

Suhaila ta ce, “ji yarinyar nan da wani magana wai ke za ki riƙe baby, bayan ke ce small auntynsa, gwanda ma kiyi addu’a a haifo ƴan huɗu nan ne za ki samu ki ɗauka ɗaya, idan ba haka ba ko uku ne, ni 1 sister Majeeder 1 sis Ramlah 1.”

Nabeela tura baki tayi kaman za ta yi kuka ta ce, “Ya ACM kana jin ta ba, wai ban da ni.”

Ramlah taɓe baki tayi ta ce, “Eh nima na maimaita miki sai dai idan an haifi huɗu, in biyu ne ma ban da Suhaila, idan ɗaya ne ni da sis Majeeder za mu din ga karɓe-karɓe.”

Nan fa suka din ga yin ta akan babyn da ko cikinsa babu, asalima uwar babyn da baban babyn faɗa suke.

Banafsha dai tana kwance shiru tana jin su, fama take da kan ta, amma tun da yayi maganan wai kamun 1 year ta haihu harara ta bi sa da shi ta tura baki kaman yana kallonta, da kuma su Suhaila da mai sunan Mami da Nabeela suka fara rikici akan babyn sai abun ya bata dariya, ƴar dariyanta tayi abin ta tana jin su, muryansa ne ya kaste mata dariyan.

ACM da yake hango ta duk abin da take yi daga dinning, cikin isa irin ga shi miji ɗin nan ya ce, “Wiffey zo ki yi serving na.”

Banafsha harara ta danƙara masa, tare da kawar da kan ta kaman bata san da ita yake yi ba.

Suhaila ce ta ce, “Aunty, Yaya ACM na miki magana.”

Banafsha hararan Suhaila tayi, kamun ta juya ta gyara kwanciyanta, sai ji tayi an yi sama da ita, lumshe ido tayi kawai ƙirjinta na bugun uku-uku dan ita yanzu storonsa take yi, ga shi ɗaga ta baya basa wahala.

ACM kiss ya yiwa goshinta yana ganin yacce ta lumshe ido ya murmusa, tare da magana kaman mai raɗa ya ce, “Ba kya ji fa sosai Wiffey, amma dai zan koya miki yacce ake jin maganan miji, ko baki ga Momsee ta bi nata mijin ba ne?”

Banafsha idanuwanta a lumshe ta tura baki, ba ta ce masa komai ba dan maranta na ciwo.

Bakin nata ya bai wa light kiss, sannan ya ja kujera ya zauna ya ɗaura ta a cinyarsa, ya ce “Zuba mini abinci na ci.”

Banafsha za ta miƙe, ya riƙe ƙugunta ƙam, wai sai dai tayi serving nasa tana daga zaune a cinyarsa, Banafsha ji take kaman ta juyo ta maƙuresa ya mutu ta huta, amman ba dama, yanzu idan ta ga fiskansa ma gani take yana mata ƙwarjini, tana storon sa.

A haka Banafsha ta saka masa abincin, yana bidirinsa da ƙugun nata amma dai idan ya kai hannunsa ta maranta tana jin sauƙin maran nata, tana gama sakawa ya mayar da ita ta zauna, nan ma ya ƙi ci da kansa wai sai dai ta basa, Banafsha tana ganin rayuwa da takura, ɗazu ya gama mata mugunta ya faɗa mata magana har da mari, yanzu kuma yana wani abu kaman ba shi yayi ba, hmmn namiji kenan.

Su Suhaila da ke palourn, daman tun da Bunayd ya ɗaga matarsa suka bar palourn, suka wuce ɗaki suka basu waje, shiyasa Bunayd yake iyayin nasa da yawa, dan dole Banafsha ke basa yana ci, wani ya tauna ma kamun ya nufi bakinta da shi, idan ka zo wajan ka same su, za ka ranste da Qur’ani masoya ne irin na bugawa a jaridan nan, baka san kuma Tom and Jerry bane a wajan, a haka sai da ya ƙoshi sannan ya ɗaga ta suka wuce sashinsu, dan yanzu ba sashinsa shi kaɗai ba.

ACM yana dire ta a kan kujera ya cire amrless nasa tare da 3quater ya rage daga shi sai short.

Banafsha idanuwanta ta kawar daman tun da ya fara cire riga, har ya gama bata kalle sa ba, shi abin ma sai ya basa dariya, amma murmusawa yayi tare da ɗaga ta ya kwanta akan kujeran, ya kwantar da ita a saman sa, ita dai Banafsha ba halin musu dan marin ɗazu ya storita, dan haka duk abin da yake tana gefe da idanuwanta.

ACM a niste ya ce, “Me ke damunki?”

Banafsha taƙi ta ce masa komai dan tasan halinsa sam bai da kunya, yanzu sai ya mata abin da ba shi ba ne.

ACM ɗaura hannunsa yayi a bayan ta, a hankali ya zuge zif na rigan jikinta, shafa bayanta yayi ya ji ba bra sai ya ce, “Wai a haka kike barin mini life saver’s babu komai?” Ya faɗa yana mai yin ƙasa da hannunsa zuwa ga life saver’s nasa(boob’s), mastawa yayi da ƙarfi sai da Banafsha ta saki ƴar ƙara, “Auchhhhh!”

ACM ya kai bakinsa kunnenta, yana hura mata iska yana zira harshensa ciki ya ce, “Me ke damunki?”

Banafsha bata san lokacin da ta ce, “Maranaaaaaa.”

“Menstrual pain ko kuwa dragon kike buƙata?”

Bata san me yake nufi da dragon ba, dan haka ta ɗaga masa kai, a sunan ciwon period ne.

ACM murmushi ya saki tare da juya ta bayanta ya haɗu da ƙirjinsa, a hankali ya zare riga, ya kuma yi ƙasa da skirt nata, Banafsha tun da fatan jikinsu ya haɗe, ta shiga wani irin yanayi har ji take kaman ta stala ihu, gaba-daya jikinta rawa ya ɗauka, ACM kuma yana gamawa ya ɗaura hannunsa a kan maranta yana danna mata yana mata tafiyan stusta.

Banafsha kusan shiɗewa tayi, a haka yana mata massage na maranta har shima ya haura network, ɗaga ta yayi sai ɗaki, ya kwantar da ita suna kallon juna, ita dai idanuwanta a kulle.

ACM hannunsa na kan maranta ya ce, “Duk fa abin da na miki ki mini idan ba haka ba na daina, ni bana son kunya.”

Banafsha idanuwanta ta buɗe tare da aika masa da harara, wannan karon bata yi staki ba, ƙunƙuni kawai tayi ta ce, “Dama ba kunyanka nake ji ba, kunyan mara kunya ai asara ne, kuma ba zan yi ba.”

ACM kam zuwa yanzu abin na Banafsha dariya yake basa, lallai tana da dakewan zuciya, duk da ya jima da daina biye mata, amma yanzu idan tana yi ma bai san tana yi ba(Tun ba’a baka Palace ba har ka saduda ɗan gidan General).

Banafsha jin ya kama boob’s nata yana sha sai ta saka kuka tana faɗin, “Allah zai saka mini sai kallon jikina kake kana mini abubuwan da bana so.”

ACM dariya ta basa dan haka ɗagowa yayi tare da marairaice mata ya ce, “Yanzu ni baki ga nawa jikin bane Wiffey? Dubi fa daga ni sai short ba abin da bakya kallo, da kin kalli wajan ma da kin ga dragon yan da yake, dan Allah bar haɗa ni da Allah ki rama abin ki tun da bakya so, ni bana son ki haɗa ni da Allah kawai ki rama, har kallon Palace da nayi ɗazu ki cire mini short ki kalla komai ki rama, duk da dai da bakya so wannan daddaɗan ruwan ba zai fito ba.”

Shiru Banafsha tayi jin abin da ya faɗa, ita hauka take da za’a mata wayo ko a yaudareta wai ta rama, ya zo ya mata abin da bata so, dan haka ko kulasa taƙi yi, ACM kuwa ganin haka sai ya ci-gaba da stoste life saver’s nasa, shi sam ma ya mance da ɗaukan wayansa ya zo yi, amma dai ya rasa me ya kawo sa da daren ma.

Ƙaran wayansa shi ya dawo da shi hayyacinsa, da sauri ya miƙe ya ɗauko wayan, amma kamun ya ɗauka ƙiran har ya kaste, misscall’s ya gani da yawa, na chief nasu da Abeed da kuma wasu numbers, guntun staki ya ja dan ba zai ƙira chief ɗin ba, baya son takuran sun nan, layin Abeed ya ƙira tare da rungume Banafsha a jikinsa.

Abeed sallama ya masa a ɗaya ɓangaren, ya amsa sannan ya ce, “Ya amarya ya angonci? Ina ta ƙiranka shiru na mance da sabuwar amarya gare ka.”

ACM ya ce, “Faɗa ƙiran me ka mini zan kashe waya amarya na jira na?”

Abeed dariya ya saka, dan haka Bunayd kashe wayansa yayi yasan iyayin Abeed ne ya mosta, ba wani abun ba.

Kashe wayan yayi ya ajiye a gefe ya ci-gaba da gashi, Banafsha tun dai tana noƙewa har ta dan fara shafa kan sa idan abun ya kai mata karo, Bunayd da alama zai addabi Banafsha, domin abu ɗaya suka raba dare suna yi, ya ƙi yin bacci ya ƙi barinta tayi bacci, sai da ta ture sa ta koma ƙarshen gado sannan ta samu sawaba, shi kuma lumshe ido yayi kawai a hankali ya ce, “Har kin gaji?”

Banafsha ta ce, “Ni kayan wanki ne da ba zan gaji muststuka ba, ni fa bana so atou.”

ACM Bunayd jawota yayi tana fisgewa ya rungumeta dole ya ce, “Idan za ki zama jaruma gwanda ki zama, ki zama gantalalliya haka kaman wacce idanuwanta suke a buɗe, ki koma mini karuwa ma kawai, ni haka nake so, sam-sam bana son mace ustaziya nustaststiya ko mai kunya, haka nake ni ina son rayuwa, banson noƙe-noƙe.”

Banafsha ta ce, “Sai dai kuma ka je ka nemo irin wacce kake magana, domin ni a niste nake kuma haka nake son kai na.”

“Ai tun da na same ki ba batun nemo wata, ni da kai na zan mai da ki yacce nake so, domin idan na nemo wata zuciyanki za ta buga, ba abin da ba zan iya yi da ita ba a kan idonki.”

“Allah rufa mini asiri zuciyata ta buga a kan ka, dan ba son ka….”, Maganan bakin Banafsha ya maƙale saboda haɗe bakinsu da yayi waje guda, sai da dare ya raba sosai sannan ya rungumeta suka yi bacci.

Washe-gari da fitinansa ya tashe ta, Banafsha ta gama sarewa dan ta tabbata muddin yayi babban to kuma sunanta ya kom sex mashine kawai.

Da jaraba da takura na ACM har ta yi sati guda mai kyau tana period nata, kullum yana nan manne da ita bata so bata so ammaa hakan ba zai hana sa yin abin da yake so ba, ita kuma Banafsha duk da storon da take har yanzu bakin nata bai gama mutuwa ba, sannan gefe guda Momsee na bata abubuwan da ko kana al’ada za ka iya aiki da su na gyara, ranan da ta gama ma Momsee ta haɗa mata abin yin sit-bath tayi.

A ranar da ta gama period a ranar ƙiran ujila ya same sa, haka ya tattara ya tafi kuma zai yi sati biyu a can, Banafsha ma bata san da tafiyan ba sai kawai da bata gan sa ba, amma ita kam ma abin daɗi ya mata ko ba komai ta huta.

ACM ƙiran Momsee yayi wai ta tura wa Wiffeynsa waya ya ji ya take, Momsee ta ce masa ai daman jira take ya mata magana, da ta ce za ta basa kuɗi ya saya wayan ya kai mata amma ya ce zai saya ya bata, ya share maganan ai bai ji magananta ba, dan haka idan yana son jin muryanta ya saya mata waya, ita dai ba da wayanta za’a yi waya ba, ACM yayi magiya ya gaji, amma Momsee ta shafa wa idanuwanta toka ta ce sam ba za ta bayar ba, kuma yayi ya dawo ya tattara matar sa su tafi gidansu, ƙarshe ma kashe wayanta tayi.

Haka ACM yayi sati uku wan da lokacin kuma yayi dai-dai da lokacin symposium na su Banafsha a tahfiz, ga College ma sai tafiya ake yi.

Banafsha wayan Momsee ta amsa ta ƙira Mami ta mata magana, Mami ta ce ita ba ruwanta yanzu, sai abin da mijinta ya ce shi ke da iko da ita ba su ba yanzu, Banafsha kaman za ta haɗiye zuciya, shi ya je yayi zamansa sannan ita ya ƙyaleta haka, bata san ma a ranar yana hanya ba.

ACM ƙiran Momsee yayi ya sanar mata yana dawowa, su Ramlah su raka Banafsha gidansa, Momsee ta ce bai isa ba ya zo da kansa ya ɗauke ta, ACM a shiryensa ya dawo yasan ta gama abin da take yi, don shi daman ba haka ya so ba, ya so tun ranan Friday ya cika mata aiki, yana dawowa ya fara bin gidansa yayi wanka ya shirya komai da komai, gidan ma ya saka mai aikinsa ya gyara ko ina staff, duk da daman ana gyaran.

Sai da ya aika aka sayo masa kaza da abin sha, abubuwan mosta baki dai, ya ajiye komai, hatta darduma sai da ya shimfiɗa, sannan ya fice a gidan, driver ya ja shi sai gidan General.

Banafsha kuma a ɓangarenta ranan tun da safe Momsee ke mata shiri na daban, har yamma tayi sannan ta ba ta wasu kaya na alfarma ta saka, ta turareta da turaruka, ta bata wasu abubuwan ta sha a take, sannan ta zauna tana mata nasiha da dai dabarun zama da miji, da kula da shi yan da za ki zama Gimbiya a wajansa, Momsee ta ce, “Faɗima haƙuri a farko a stakiya da kuma ƙarshe, wannan shi ne babban mataki na nasara a rayuwa da kuma zaman gidan miji, don namiji duk yan da ya kai da son ki to watarana sai a hankali, maza wasu halittu ne da idan ka gane musu to dole duniya gaba-daya su taru a kan ka su ce asirce mijin ka yi, amma idan ba ka fahimce sa ba to yau za’a ji ku gobe za’a ji ku, sannan ki zama macen rufin asiri, ki zama mai rufawa mijinki asiri, sirrinku naku ne mijinki sirrinki, maganan shimfiɗa kada ki zama mai gazawa, sai maganan wayan miji na kwaɓeki da shi Faɗima, domin a zamanin yau kashi hamsin cikin ɗari to wayan miji ke jawo mastala wa ma’aurata, musamman sabbin ma’aurata, sai ki ga aure ko shekara bai rufa ba an fara samun damuwa, ko me miji zai yi stakanink da shi addu’a, idan kuma kin ga mai fahimta ne to sai ki zaunar da shi ki faɗa masa gaskiya, dan wani mijin faɗa masa gaskiya ma tashin hankali ke kawo wa, sannan kisan yanayin yacce za ki din ga yi wa mijinki magana…….” Sosai Momsee ta yiwa Banafsha faɗa da nasiha mai rasta jiki, wan da muddin dai ta ɗauka tayi amfani da shi, to ta samu makullin garƙame Bunayd, domin shi mutum ne mai sauƙin kai, kuma ita ma Banafshan ta sheda hakan, domin da wani mijin ne ba zai lamunci abin da take wa Bunayd ba.

Sai bayan Magrib ACM ya zo, ya samu Banafsha a kimste, Momsee ta masa faɗa shi ma dan amana aka basa, ya tabbatar mata insha’Allah lafiya za su zauna.

Hannun Banafsha ya riƙe suka fito kan ta a ƙasa, ita fa duk faɗan da ake mata bata jin yin kuka bata san dan me ba, suna isa wajan motan shi da kan sa ya buɗe mata ya shiga ya kulle, sannan shi ma ya zaya ya shiga nasa mazaunin, suna zama driver ya ja mota suka yi gaba.

Banafsha kan ta a ƙasa tana wasa da yastun hannunta, ACM hannunshi ya kai kan nata ya riƙe, cikin raɗa ya ce, “Fatan kin shirya amsan cikin nawa?”

Ɗagowa tayi ta kallesa kawai tayi shiru ba ta ce komai ba, shi kuma ganin haka ya masto kusa da ita, Banafsha saurin rufe idanuwanta tayi tana jiran jin abin da zai yi, tasan halinsa da taɓe-taɓe, yan da ta stammanin kuwa haka yayi dan hannunsa ya ɗaura a cikinta yana mata magana ƙasa-ƙasa sosai Uwar batoorl ko ji bata yi.

Suna isa gida, ya fito ya buɗe mata mota sannan ya umurceta da yin addu’a, haka tayi ta fito, nan ma hannunta ya riƙe ya amshi abin hannunta ya riƙe suka shiga ciki, nan ma sai da ya sanya ta tayi addu’a, direct ɗaki ya wuce da ita, suna shiga ya cire mata mayafin ya zaunar da ita, abin mosta bakin ya kawo gabanta, zama yayi ya ɗauka nama ya nufi bakinta da shi, amma ta ƙi amsa dan ita lamarinsa yanzu storo yake bata, wannan abun da yake yin duk dan ya samu ya biya buƙatansa ne, ita kuma a storace take ma.

ACM sai da ya ɗura mata yana faɗin, “Idan ba ƙoshi aka yi ba abin ba a jin daɗinsa yan da ya kamata, dan haka ba za ki mini asaran jin daɗi ba.”

Harara Banafsha ta zabga masa, har ya gama ci, ya ce ta je ta wasta ruwa ta ɗauro alwala yana jiranta, miƙe wa tayi ta shige toilet, shi kuma ya fice a ɗakin ya je wani ɗaki yayi duk shirinsa ya dawo, lokacin da ya dawo ya sameta zaune na akan sallaya, murmushi ya sakar mata kawai ya ja su suka yi nafila, addu’a sosai ya musu, Banafsha kusan suman staye tayi jin kira’ansa da addu’oen da ya ke jerowa, a zuciyanta take faɗin wato wannan ma yana da karatun addini sosai, ko da ya ke Majeeder ta faɗa mata shi ke koyar da su Suhaila ma.

Sai da ya mata tambayoyi ta basa amsa yan da ya dace, sannan ta miƙe ta zauna bakin gado, shi ya naɗe darduman ya rage musu hasken ɗakin, ya wuce gare ta, miƙar da ita yayi ya yaye mata mayafin, tare da cire mata dogon rigan, ya rage daga ita sai pant ba bra, rungumeta yayi stam a ƙirjinsa tare da faɗin, “Wiffey please ki bar halinkin nan mu zauna lafiya, saboda ina son ki.”

Banafsha kaman wacce Bunayd ya mata magani haka take kasa hana shi, har ya cire mata kaya ya saka ta a ƙirjinsa, lokacin da maganansa ya daki dodon kunnenta lokacin sai da bugun zuciyanta ya ƙaru, Bunayd yana jin yacce ƙirjinta ke bugawa, a hankali ya ce, “I mean it Wiffey.”

Banafsha kaman mai shirin yin kuka ta ce, “Baka so na, yaudara ce kawai, jikina kake so ka samu, ku maza daman haka kuke ai, akan ku samu abin da kuke so ba abin da ba kwa yi.”

ACM ya ce, “Tabbas maza haka muke ban musa miki ba Wiffey, amma abinda nake faɗa miki yanzu daga ƙasan zuciyata yake fita, ba jikinki nake so ba, amma son da nake miki yana sanya ni jin son kasancewa da ke, bana so na kusanceki ba tare da kina son hakan ba, shiyasa na sanar da ke abin da ke raina, idan ba haka ba bazan sanar da ke ba sai ranar da naga kin yi hankali na gyara ki, amma fa ki sani ina da ƙarfi da ikon da zan iya karɓan haƙƙina haka, domin wannan ma duk a cikin halayyan maza yake.”

Banafsha ta ce, “kana so na shi ne ka din ga mini mugunta…”

“Shiiii!” ACM ya mata tare da ɗaura hannu a kan bakinta ya ce, “Za mu yi wannan maganan daga baya, yanzu dai a taimakawa babie’s nawa na ajiye su a ma’ajiyar su, bana son yi miki dole.”

Banafsha shiru tayi kawai bata ce komai ba, Bunayd kuma ya ɗauki hakan a ta amince, bai damu da ta basa amsan tana son sa ba, dan tun da tana ƙasansa wannan mai sauƙi ne, yasan in da zai bi da ita ko bata son shi ta so shi, balle kuma shi a jikinsa yake jin tana son sa, kuma yana hango soyayyarsa a idanuwanta.

ACM a hankali ya laluɓi bakinta ya kama ya fara bata kiss mai kashe jiki, suna a stayen ya sanya hannunsa yana shafa ko ta ina a jikinta, life saver’s nasa yake masta su son ran shi, ɗaya hannunsa kuma yana zagaye kunnenta da shi.

Stayuwan ne ya gagare su, ya ɗaga ta sai kan gado, ya zame abin da ya rage a jikinta, da short da ke a jikinsa shi ma, nan kuma ya koma bakin daga, tun daga sama har zuwa ƙasa yake bai wa ko ina na jikinta kyakkyawar sumba, kamun ka ce me sai ga Banafsha na mayar da martani, nan kuma ACM ya birkice.

Banafsha kan sa ta tallafe tana stostan bakinsa tana shafa kan, shi kuma hannayensa na ƙirjinta zuwa maranta, baka jin komai sai numfashinsu, san da ta ɗaura hannunta a kan nipple nasa zabura yayi, cikin maganansa da baya fita sosai ya ce, “Beb ki bari sai na shige Palace ki sha idan ba haka ba akwai mastala.”

Haka suka din ga rikita junan su, har ACM ya gangaro zuwa Palace, ƙamshi ne ya bugi hancinsa wan da ya sanya sa fara kissing na Palace ɗin, Banafsha kuwa kaman za ta sume, haka take nishi tana shafo kan sa, ta riƙo hannunsa guda ta ɗaura a kan boob’s nata.

ACM sai da ya mata sucking har ta yi gab da haukacewa sannan ya ƙyaleta, sannan ya samu ya saita jikinsa a nata ya karanto addu’a, yayi bismillah ya fara neman hanyansa.

Banafsha kuma lokacin ne ta dawo hayyacinta, kai ta fara girgiza wa wai ita bata so, daman bata amince ba, wannan fyaɗe ne, lokacin da Bunayd ya samu ya shige jikinta wani irin wawan ihu ta saka tana faɗin, “Wayyyoooo! Azabatul ula, zai kashe ni Wayyoo Mamina, innalillahi wa inna ilaihirraji’un, wayyoo zafi, ka tashi, ka ƙyaleni bana so ka bari, wayyo zan mutu zafi.”

Bunayd yana shiga jikinta ya ɗan yi ƙaran shi ma, dakatawa yayi har ta gama ihun tayi shiru tana ture sa, sannan a hankali cikin rawan murya yace, “Sorry Beb a hankali zan yi, ki nistu kada na ji miki ciwo.”

Banafsha cikin kuka ta ce, “Ai ka gama cutata ka gama ji mini ciwo har da karaya nasan na samu a wajan, dan Allah ka sauƙa a kai na haka nan zan mutu, wallahi zafi raɗaɗi azaba ka yi haƙuri yaya.”

ACM kaman zai yi kuka ya ce, “Ki yi haƙuri nayi Beb.”

Ganin dan yana lallaɓata tana neman ɓata masa lokaci, sai ya haɗe bakinsu ya fara in and out a hankali, a nuste yake bin ta dan baya son ya ji mata ciwon da zuwa safiya ba zai samu ƙari ba.

Banafsha ba bakin kuka sai gani da ido, tana samu ya sake bakinta shikkenan ta fara maimaita kalman, “Azabatul ula, azabatul sani….”, Abin da take ta faɗa kenan, idan tayi ta gaji ta yi ihu ta ƙira Maminta.

Bunayd tun yana iya sarrafa kan sa yana iyi riding nata a hankali, har ya rasa nistuwan hakan domin ya ji haɗin mutanen Sokoto, ga kuma na Momsee, Bunayd aiki yake kaman ba gobe, da abin bai masa ba ma har da style ya sanja, ƙafafuwanta ya ɗaga sama tare da riƙe ƙugunta ya cigaba da chaje Palace.

Banafsha tun tana kuka har tayi shiru sai ajiyan zuciya take sauƙe wa kawai, lokacin da ACM zai samu nistuwa yana ƙaƙameta ya ƙara sauri-sauri, Banafsha bata san lokacin da ta gasa masa cizo a ƙirji ba, amma Bunayd ko a jikinsa, sai da ya samu nistuwa sannan ya rungumeta a jikinsa har yanzu bai fita a jikinta ba, ya ɗau kusan mintuna biyar sannan ya zare jikinsa a hankali, wani irin zazzafan hawaye ne ya zubo mata ta ce, “Shiga azaba fita bala’i, a haka mata ke rububin wannan mugunta.”

ACM rungumeta yayi kawai ya kasa magana ma, domin har yanzu bai jin ya dawo hayyacinsa daga duniyar daɗin da ya tafi, bubbuga bayan ta kawai yake alaman rarrashi.

Tun Banafsha na ƙunƙuni har ta gaji ta yi shiru ita ɗin ma, sai kuma ta fara kuka kaɗan-kaɗan, ACM kaman wan da ya sha ya bugu ya ce, “Please Wiffey ya isa, ki yi haƙuri.”

Har bacci ya ɗau Banafsha tana jero ajiyan zuciya, shi ma baccin ya fara ɗaukansa, sannan ya farka tare da zare ta a jikinsa ya miƙe, hasken ɗakin ya kunna tare da stayawa ƙare mata kallo, ajiyan zuciya ya sauƙe tare da lumshe ido a fili ya furta, “Alhamdulillah, Allah ya bani abin da na roƙa, Allah bai wa mutane haƙuri domin yanzu sai yan da aka yi da ni, wannan Palace ɗin wuta gare sa ba iya ɗumi ba.”

Hamdala yayi da ya ga babu jini, sai dai kawai Palace ɗin da yayi ja alaman ya sha chaji, sannan ya wuce toilet, wasta ruwa yayi tare da starkake jikinsa ya kuma haɗa mata ruwan gashi, sai ya koma ya ɗauko ta.

Banafsha na baccinta na wahala sai kawai jin kan ta tayi stundum a cikin ruwan zafi, buɗe ido tayi tare da zabura za ta tashi, amma ya mayar da ita ya danneta ya ce, “Wiffey ki nistu idan ba haka ba za ki ji zafin na anjima ko na safe.”

Bata gane me yake nufi ba, tana yarfe hannu ta staya dai, ya gasa ta iya son ran sa, har tana jin kaman dausayinta ya kwaile da ruwan zafi, sai da ta gasu sannan ya saka tayi wankan starki ya fice ya sauya musu beedshet duk da wannan bai wani ɓaci sosai ba, sannan ya koma ya ɗauko ta, dire ta yayi a kan gadon, zai kwanta ta ce yunwa, dan dolensa ya je ya kawo mata shayi tun da shi yayi aika-aikan, yana faɗin, “Ai na zama raƙumi da aƙala Wiffey sai yan da kika yi da ni.”

Banafsha harara ta zabga masa, ta amshi tea ɗin ta sha abin ta, sai lokacin ta ji dai-dai, suna gama komai suka kwanta, tana manne a jikinsa shi kuma yana kan wasa da albarkatun jikinta, har bacci yayi gaba da su duka.

*****

Papi bayan an gama biki ya koma gida, Mami kuma na can Sokoto, sati ɗaya biyu, uku, ranan yana zaune a palourn gidan yana aikinsa, dan gama wayansu kenan da Mami, yana aiki yana murmushi, kaman daga sama sai ganin mutum yayi a cikin palourn, da mamaki ya ɗago yana ƙare mata kallo, “Sa’adatu”, abin da ya faɗa kenan yana bin Mom da wani irin kallo.

Mom ko a jikinta ta juya za ta wuce sashinta.

Dakatar da ita Papi yayi ya ce, “Faɗa mini daga in da kike ko kuma ki fice mini a gida, ni ba shashasha bane, abin naki ya isa haka.”

Mom juyowa ta yi tare da ƙarewa Alhaji kallo ta ce, “Ba in da zan je, bayani kuma bazan maka ba, domin ni ba gantalalliya karuwa ba ce irin matarka, nasan me nake yi kuma kai ma sheda ne, komai nake ina kiyayewa kauce wa abin da Allah ya hana, dan haka baka isa dan ka auro karuwa ka ce za ka ɗaga ni a kan yarana ba.”

Alhaji ya ce, “Da kina kiyaye wa da ba za ki fice kiyi tafiyanki babu izinina ba yau wata guda curr, dan kawai nayi aure.”

Taɓe baki kawai Mom tayi ta wuce sashinta.

Suna zaune ba ta shiga harkan Alhaji shi ma ba ya shiga harkanta, dan ta ce ba za ta faɗa masa daga ina take ba, shi kuma ya ce idan bata faɗa masa ba bazai kula ta ba, suna zaune haka har sati guda ciff ya cika.

Washe-gari sai ga Mami tare da Majeeder, Majeeder na jin muryan Mom ai da gudu tayi wajanta, tana faɗin, “Mom sannu da dawowa, Mom ina kika je mun yi kewanki.”

Wani kallo Mom ta yiwa Majeeder, ta ce, “Daga ina kike?”

Ba tare da damuwan komai ba, Majeeder ta zazzagawa Mom ai Sokoto suka je, kuma har an yi auren yaya ACM da Banafsha a can, yanzu haka ma suna Abuja abinsu.

Mom da mamaki ta tambayi wani ACM ɗin, Majeeder ta tabbatar mata da Bunayd take nufi, ta kuma tambayan wacece Faɗima kuma, nan ma ta faɗa mata yarinyar Mami ce, kuma Affa General ne babanta.

Wani irin ashar Mom ta sake tare da miƙewa tsaye tana faɗin ba’a isa ba, a auri uwa sannan a saka ɗan ta ya auri ƴa, to ba da ita ba kishi da karuwa da kuma surkanci da ƴar karuwa, zama tayi tana masifan Allah ya kawo Alhaji lafiya, sai ta ji dalili, idan ma ya staya mata wani shirme har Lagos ɗin za ta je sai Bunayd ya saki Banafsha bai isa ba.

*****

A satin da su Umaima suka koma, a wannan weekend ɗin Danish ya zo, dan tare da shi aka yi batun auren Umaima, bayan Abbaa ya masa faɗa sosai, haka ma babban yaya.

Ya Danish haƙuri ya basu, ya kuma je har prison wajan Umma, Allah ya taimake shi lokacin ziyara ne, dan haka sun yi magana da ita, ya roƙi ta yafe masa na rashin zuwan da baya yi, Umma faɗa ta masa sosai, akan idan Banafsha matar sa ce zai aure ta, amma ya daina saka damuwa a ran sa haka har ya rame yayi baƙi, sosai ta masa faɗa (uwa uwa ce).

A ranan Danish yayi duk abin da ya kamata aka sanja wa Umma side, aka kai ta VIP (sashin masu kuɗi), a wajan ba wani wahala sosai kuɗinka jin daɗinka, idan ka so ma har da mai maka aiki za ka ɗauka kana biyansa, Ya Danish ba ƙaramin kuɗi ya kashe ba ya kuma bai wa Umma wasu, sannan da lokaci ya cika yayi tafiyansa, gaba-daya shi abun biyu suka taru masa, ga rashin Banafsha ga halin da yayi silar jefa Ummansa a ciki, ɗaurin rai da rai idan ba sa’a aka yi Allah ya sako ka cikin waɗanda gomnati ke yafe musu ba duk sauyin mulki, ko kuma wani abun ba, to fa babu dabaran da za’a yi ka fita, sai dai idan wani gaskiyan aka gano akan shari’ar ka, to Umma kuma ba wata ɓoyayyiyar gaskiya, sai dai a ce Allah ya kawo mafita kawai.

Ya Danish zama suka yi da Abbaa da babban yaya akan batun auren Umaima da kuma na Ya Farooq, sun tattauna sannan Abbaa ke labarta wa ya Danish abin da ya faru na fasa auren Banafsha da aka yi, sannan kuma yanzu komawanta Kano ta yi wani auren da ɗan yayan babanta.

Ya Danish murna ya koma ciki, kawai haƙura yayi da Banafsha ya cire ta a rai, ya tabbatar wa Abbaa Insha Allah shi ma zai kawo mata, ita kuma Banafsha Allah ba su zaman lafiya, sosai Abbaa ya ji daɗin yacce Ya Danish ya amshi al’amarin, Abbaa bai san cikin zuciyar Ya Danish addu’a yake Allah ya sa auren Banafsha ya mutu, mijin ya sake ta shi ya aure ta, ko kuwa mijin ya mutu shi ya aure.

Abbaa ganin shirun na ƴan uwan Malam Abbo yayi yawa, kunya ta hana su zuwa ɗaukan kaya, sai ya sa kaya a nafef ya tura musu abin su, an mai da kayan lokacin Malam Abbo na gida, hatta da saƙon da Abbaa ya basu na yanzu Faɗima tayi aure, ta samu wan da ya fi ɗan su ga kayan su nan, duk Malam Abbo ya ji saƙon, wani irin abu ne ya soke shi a rai, wan da ya sanya shi tuno da yacce ya kalli Faɗima a ƙirjin wani, ƙarshe tashuwa yayi ya bar gidan, Ummi da Abiy duk abun bai musu daɗi ba, amma ba yan da aka iya da ƙaddaran Ubangiji.

Umaima haka take zuwa College ita ɗaya, test da sauransu su attendance da assignment duk tana yi wa Banafsha, duk da dai sauran abun kam sai a hankali, amma duk tana mata dan suna waya da Mami, kuma Papi ya ce Insha Allah za ta dawo tayi exam’s nata har national.

Ɓangaren tahfiz ma duk shirin yayesu ake yi, domin an shiga satin bikin, anko da komai duk abin da ya kamata Abbaa na biya na Umaima da Banafsha, tun da Mami ta ce za su zo, gidansu ma ya saka an buɗe an share staf-staf.

*****

Alhaji Mukhtar na zuwa Mom ta hau kan sa da masifa, wai bai isa ba sai ɗan ta ya rabu da ƴar karuwa, masifa Mom tayi iya masifa, amma Alhaji ko ci kan ki bai faɗa mata ba.

Kwana ya raba musu ita da Mami, amma muddin yana ɗakin Mom to bai da kwanciyar hankali, domin har yanzu bata gyara halinta ba, ko auren da ya ƙara bai saka ta dena wasu abun ba, musamman ko wajan kwanciyan aure, indai Alhaji zai samu nistuwa da farinciki to sai yana tare da Ramlatu ƴar albarka.

Abu ɗaya da Mom ke da shi, shi ne babu ruwanta da harkan Mami ko abin da ya shafi Mami, ko sannu bata yi wa Mami balle wani masifa, shiyasa a stakaninsu dai lafiya lau ne, amma kuma stakaninta da Papi ne sai a hankali.

Papi da abin ya ishe sa, zaunar da Mom yayi ya ce, “Sa’adatu ina so muyi magana ta fahimta da ke, sannan magana ta ƙarshe domin idan komai bai gyaru ba zan iya yanke hukunci da ba zai taɓa yi miki daɗi ba.”

Cikin masifa ta ce, “Ka yanke Alhaji, an faɗa maka storon hukuncin ka nake ko kuwa storon sakin da za ka mini nake, bari ka ji ba zan taɓa sauya halina ba domin ban ga wani aibu a halina ba, aure ne dai ka yi, ka auro karuwa to komai ma za ka iya yi, amma ka sani sai yarona ya rabu da ƴar karuwan can.”

Murmushin taƙaici Alhaji yayi ya ce, “mastalana da ke Sa’adu kina son ƙure haƙuri na, yarinyar Sufyan za ki sa Bunayd ya saka? To ko ƙyale ki nayi ke da shi ban saka baki ba kinsan ba zai yiwu ba, domin Sufyan na da mastayin da ni da ke bamu da shi a wajan Bunayd, bayan haihuwan Bunayd da kika yi me da me kika sani na ɗawainiya da shi? Kin taɓa saya masa ko paracetamol na biyar? To ki gwada faɗan ya rabu da ƴar General idan kina son a fili ya nuna baya miki biyayya, domin ƙanwar sa ce, ko wani ba zai bari ya wulaƙantata ba balle shi da kan sa.”

Mom a zuciyanta tabbas ta sani, akan maganan abin da ya shafi General to sai dai a yiwa Bunayd abin da za’a masa, dan haka bam-baminta ta ci-gaba da yi.

Papi ya ce, “A karo na ƙarshe ina faɗa miki ki gyara lamuranki ko dan haɗuwa da mahaliccinki, akwai mutuwa a ko wani lokaci tana iya ɗaukan mu ba sanar wa, sannan wannan baiwar Allah idan ba ki nemi yafiyarta ba da kalmar karuwa da kike jifanta da shi to Allah sai ya saka mata, nidai stakanina da ke addu’a da fatan alkairi, Allah ya shirya ki, amma idan kika ci-gaba da kai ni bango, to zan yanke miki ɗanyen hukuncin da ni kai na ban taɓa kawo sa a lissafin zama na da ke ba”, Alhaji na gama faɗin haka ya tashi ya miƙe ya fice, daman kwanan Mami be ya wuce sashinta.

Yana zuwa Mami ta tarbe sa da fara’a, ta kawo masa abinci suka ci tare, ta taya sa wasta ruwa, sannan suka dawo suka zauna suna hiran su na masoya, har Papi ke maganan tun da Bunayd ya samu mata shikkenan ya manta da mutane ba ya ƙiransu, Mami ta ce ayi ma yaronta afuwa shungulloli ne suka masa yawa halan, Papi yayi murmushi ya ce, “Ke dai ba kya son laifin Bunayd sam-sam Ramlatu, bayan shi ɗin ne ba mai jin magana ba ne.”

Suna staka da hiransu sai ƙira ya shigo wayan Mami, ganin layin mai martaba ɗauka tayi cikin girmamawa suka gaisa, ya tambayi mai gidanta da labarin Faɗima, ta amsa masa duk suna lafiya, sannan ya faɗa mata Adda Habiba an yanke mata ɗaya ƙafa da hannu ɗaya duka, dan jikin nata ya ƙi sauƙi, yanzu haka ma hannu ɗaya da ya rage mata ya harbu shi ma.

Mami har da kukanta, sai da Mai martaba ya ɓata rai akan idan har zai faɗa mata abin da ake ciki dan tayi addu’a, za ta kama kuka to ko ƙiranta ba zai sake yi ba, sannan ta basa haƙuri tare da addu’an Allah ya sauwaƙa, suka yi sallama.

Papi jajanta mata lamarin yayi, sannan ya hau rarrashi kuma, daga nan suka wuce duniyar lambun masoya, sai da Papi ya gama shagalinsa, sannan ya ke faɗa wa Mami, sun yi magana da Abbaa akan maganan makarantan Banafsha, zai ƙira Bunayd shi da ita su je Mubin kawai ayi yayen su Banafshan, ba sai sun bi su ba, da maganan College duk za su yi magana, Mami murmushi tayi tare da addu’an Allah ya taimaka ya shige gaba, ita ma daman ba son zuwa Mubi take yanzu ba sai auren Umaima, zai fi kawai Banafsha ɗin su je da Bunayd ɗin.

⭐⭐

Da asuba Banafsha ce ta fara farkawa, sai da ta staya ƙare masa kallo yan da ya maƙale ta sannan ta fara ƙoƙarin janye jikinta, bata san ACM ya riga ta farkawa ba, sai da ya buɗe bakinsa ya ce, “Har kin gama kallon kyawun mijin naki.”

Kunya Banafsha ta ji ashe idanuwansa biyu, tura baki tayi tare da kawar da kai, Bunayd ya murmusa shi ma, ya miƙe yayi sama da ita sai banɗaki, ya dage su yi wanka tare Banafsha ta ce bata san zancen ba, yana murmushi ya ce, “Ba fa abin da ban kalla ba, me kuma za ki ɓoye mini, ko na faɗa miki yacce wajan ya ke da colon ko ina ta taushinsa? Ehem har da ma wani baƙin tabo haka ana ce masa tawadan Allah a ta kusa da …..”

Ihu Banafsha ta stala tare da toshe kunnuwanta ta ce, “Bana so, ni ka buɗe mini ƙofa na fita ni ba ruwa na da maganan banza.”

ACM manna ta yayi sa bangon tiles na banɗakin, ya mata rumfa ƙirjinsu na haɗewa duka shi da ita suka shiga yanayin shauƙin ƙauna, a hankali cikin maganansa kaman wan da ba ya so ya ce, “Dole fa sai ki koma yan da nake so Wiffey, maganan banza, shigan banza, al’amuran banza a bed, komai da komai dole sai kin yi, dan ina son hakan, idan ma order side na kike buƙata duk zan sa ki da ƙarfi ki koma haka, tun da naga bakya son yanayin soyayya.”

Banafsha ta ce, “Ni bana so.”

“Ni kuma ina mutuwar so Wiffey, musamman Palace, ba na gajiya da masa hidima, akan shi idan kika ce na mallaka miki komai nawa zan mallaka miki, duk da daman ni da komai na duka naki ne, akan sa sai yan da kika yi da ni, sai abin da kika ce zan yi duk saboda shi, indai za ki buɗe mini ƙafa ko da yaushe welcome to sai yan da kika yi da ni, dan hatta Papi sai ya ce kin mallake ni ne, Wiffey please ki zama yan da nake so, ki zama jaruma kuma, so nake ki dage ki ma ƙure ni, watarana ki mini abin da sai na sauƙa a gado da ƙafa na, dan kin ƙure ni Please ki yi jarumta ki din ga ƙure ni, na ci na kulle da kai na ba ki kulle mini ba.”

Banafsha idanuwanta a kulle tana jin batun Bunayd, rashin kunyansa ya wuce tunaninta ma ashe, ji irin abin da yake faɗa mata.

Bunayd sumba ya sakar mata a kan laɓɓanta, sannan ya ce, “Mu yi wanka muyi sallah ki bani ka fi shayi.”

Banafsha ba dan ta so ba sai dan an fi ƙarfin ta, haka ta staya Bunayd ya wanke ta tass, sai da yayi taɓe-taɓe son ran sa, ba dan ta saka masa bori ba ma ba zai ƙyale ta ba sai yayi chaji, haka suka yi alwala suka fito, shi ya ja su sallah suka yi suka idar, har tayi azkar nata da komai ta tashi yana kan sallaya, karatun Qur’ani ya soma offhead, ita kuma ta fice ta neman kitchen, sai Bunayd ne ya fito ya jawo ta wai ba yau ba, yanzu amarci ake tukunna Momsee za ta turo abinci da wuri, abun sha na madara mai riƙe ciki ya bata, sannan suka yi ɗaki.

Tun da Bunayd ya fara rage mata kayan jikinta ta fara kururuwa bata so, Bunayd kuma ko a jikinsa, dan cewa ma yayi, “Na faɗa miki Wiffey ki koma yan da nake so kawai, dan bana da haƙuri akan maganan Palace, ki koyi dauriya”, ya faɗa yana ƙarisa raba ta da kayan jikinta, shi ma daman ya cire nasa, da ya ga za ta ɓata masa lokaci, sai ya haɗe hannayenta duka biyu ya riƙe ya haɗe bakinsu, sumba yake mata mai mantar da zuciya da rai damuwa, sannu a hankali yake bin ta har ya iso ga life saver’s nasa su na ya musu iya rabon su.

Bunayd sai da ya tabbatar Banafsha tayi laushi sannan ya sake mata hannayenta, ita ma da yake ta amshi saƙon mancewa tayi da tana son ƙwace kan ta, biye masa tayi suka din ga goge wa junansu hadda, suna kun ce lissafofin su.

Tafiya yayi tafiya Banafsha yau har da dragon ta riƙe, riƙon da ya sumar da Bunayd na wucen gadi, sannan kuma daɗi ya sanya ta mance da ya ce ta bari sai yana ciki ta sha masa nono, ta kama nipple nasa tana lasa, Bunayd gaba ɗaya ya fice a giya ba birki, daman ya kwaɓe ta amma daɗi ya ja ta bai shiga ba ta sha, dan haka shi ma ba birki giya ta ƙwace masa, ware ƙafafuwanta yayi tare da ajiye bismillahnsa yau ba sukunin yin addu’a, bismillah kawai yayi ya nemi hanyarsa.

Kuka Banafsha ta saka tana dukan ƙirjinsa tana ture sa, wai ya tashi bata so, amma ina ACM ai yayi nisa dan sai da ya samu ya shiga sannan ya dakata yana sauƙe a jiyan zuciya, murya na rawa ya ce….

*****

<< Yar Karuwa 28Yar Karuwa 30 >>

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
2
Free daily stories remaining!
×