Skip to content
Part 30 of 31 in the Series Yar Karuwa by Harira Salihu Isah

Bunayd murya na rawa ya ce, “Please Sweet Beb, ba zai miki zafi ba.”

Banafsha lumshe ido tayi kawai tana hawaye, dan ita kaɗai tasan azaban raɗaɗin da take ji a ƙasanta, musamman da ya shige jikinta duka, dan halittar Bunayd ba ƙarama ba.

ACM kuma a hankali ya ƙoƙarta yanzu kam yayi chajin nasa, daurewa kawai yayi bai zauce duka ba, amma duk in da ake buƙatan daɗi da garɗi da samun nistuwa da komai ma, to Wiffeynsa ta haɗa su har sun mata yawa, mai ƙaramin ƙwaƙwalwa ma za ta iya saka wa ya hauka ce(Gyaran Sakkwatawa ba wasa ba.)

Yanzu dai da sauƙi bai sanja style ba dan yasan tayi ƙoƙari dole za ta ji azaba a wajan, kuma ya bi ta a hankali, amma fa ya jima yana abu ɗaya, sam-sam Bunayd ba ya gajiya kaman yan da ya faɗa, ko da ya samu nistuwa yanzu ma sai da ya ɗau lokaci sannan ya fice a jikinta, yana fita ta sake wata ƙara dan ita stakani da Allah ji take kaman idan ya riga da ya shiga to a zauna haka kada ya fita, amma fitan nan azaba ce kaman shigan.

Rungumeta ACM yayi a hankali yana hura mata iska a kunne, yana faɗin, “Am so sorry daɗina, bazan sake ba sai kin huta kin ji, Allah ya miki albarka Wiffey, ki faɗa mini duk abin da kike so muddin bai fi ƙarfi na ba, to zan miki shi Insha Allah.”

Banafsha na sauƙe ajiyan zuciya ta ce, “Ni ka rabu da ni bana son ka.”

Lumshe ido ACM yayi, a niste ya ce, “Abin da ba zan taɓa iya aikatawa ba kenan, rabuwa da ke, baki san ya nake son General ba a duniyata, baki san ya nake jin duk abin da ya shafe shi a gare ni ba, baki san muhimmanci da mastayin da na ke bai wa duk abin da General ya bani ba, bazan ɓoye miki ba da farko ko kaɗan bana jin ki a rai na, domin abubuwan da kike yi na rashin ji, ni kuma bana shiri da mara ji duk da ina sake wa yara fiska, amma daga lokacin da naji ke ƴar Affa General ce, sai naji ma nafi ƙaunarki akan sauran ƙannena, da General ya bani ke kuma sai naji zan iya mutuwa domin ke ki rayu, ko kuwa dan farincikin ki, duk abin da ya shafi General mai stada ne a waje na, Wiffey ba zan iya rabuwa da ke ba duk rinsti duk stanani sai dai idan mutuwa ce za ta raba mu, sannan kuma a yanzu da na kasance da ke sai nake jin duk in da ma kika saka ƙafa nima zan saka, nidai roƙona ɗaya dan Allah ki zama jaruma Sweet beb dan ban da haƙuri.”

Banafsha tura baki tayi ta ce, “Ai duk dan Affa kake yi da kuma jikina ba dan Allah ba, kuma ka mini rashin kirki a asibiti, a hanyan tafiya Abuja.”

Murmushi ACM yayi tare da jan hancinta ya ce, “ba dan Affa kaɗai nake miki ba, har da dan Allah da kuma son da nake miki, maganan jikinki kuma ni bazan yi ƙarya ba, indai akan Palace ne ba abin da ba zan iya miki ba, shi ya ƙara mini ƙaunarki, nifa idan kika koma yan da nake so ma to sai kin ga abin da ya fi haka, zaucewa da matowa zan ƙara yi a kanki na wuce misali, maganan abin da na miki a asibiti kuma ke ce fa kika nema, dan kawai kin samu na kula ki sai ki tsaya kallona kaman ke ba mace ba, mata da aka san ku da class da wayewa, to haushinki naji kin mini kallon ƴan ƙauye bayan ke ɗin ma mai kyau ce, balarabiya ta, na miki hakan ne dan kada ki yiwa wani ki zubar da ajinki, ba zan so a rena ki ba, sannan nayi hakan ne dan bana shiga tsabgan mata, kin ga yanzu za ki tabbatar da mijinki naki ne ke kaɗai muddin Palace da wuta, sai maganan Abuja kuma ke ce bakya ji sam Wiffey, ko ba ni ba kina faɗa wa wan da ya girme ki magana haka ai ba daɗi, wani wan da bai san Mami ba sai ki sa ya ɗau alhaƙin ta, saboda komai yaro yayi laifin iyayensa ake gani musamman uwa, Wiffey har fa da abin da baki sani ba ma nayi, kin je palourn Papi kin kwanta komai Masha Allah abubuwa sun fito, Allah ya taimaka ni na shigo, da wani ne da yanzu ya gama gane mini shape na abubuwana, shiyasa na kunna miki kukan kule, sai kuma daga baya soyayyanki ya mosta ina son jin nishaɗi shiyasa na ƙara kunna miki bayan an tashi biki.”

Banafsha kallonsa tayi tana tura baki ta ce, “Wato kai ne ka storata ni ma.”

Gira ɗaya Bunayd ya ɗage mata, gami da kashe mata ido guda ya ce, “Da wani ne ai da tuni na jima da hukunta shi.”

Banafsha mancewa tayi da ciwon Palace ta dinga kai wa Bunayd duka a ƙirjinsa, shi kuma yana dariya, innalillahi wa inna ilaihirraji’un! Banafsha ta ce ba mutuwa aka yi ba kuma ba ciwonta ta fame ba, kyawun Bunayd ne ya firgita ta da yake mata dariya, lallai gaskiyan Mami Bunayd mai kyau ne, uwar batoorl ma sai da ta saci kallon haɗuwansa dan bata taɓa kallon yana dariya irin haka ba, dukkan dimples nasa na lostawa, ga fararen haƙoransa a waje, Banafsha na kai masa duka a ƙirji yana tare wa har ta sauƙe hannunta akan nipple nasa, wani irin jan yaji yayi tare da ƙanƙame ta a hankali ya ce, “An kunna ni a taimaka a kashe ni, kaɗan za’a stammini”, ya faɗa yana laluɓanta.

Sai da Bunayd ya fara laluɓanta sannan ta dawo hayyacinta, nan ta fara ƙwace-ƙwace bata so, da ƙyar ta samu ya ƙyaleta, shi ya ɗaga ta suka kuma wanka, a banɗakin ma sai da ya lasta ta son ran sa, sannan aka yi aka fito, Banafsha dai bar ta da aikin cunna baki, shi kuma ACM abin burgesa yake yi, dan gani yake kaman ce masa take ya sumbace ta, shiyasa minti bayan minti za ka ga ya sumbace ta.

Vest kawai ya saka da short, ya fito a ɗakin, dai-dai lokacin kuma an kawo musu abin kari, shi ya amsa, ya ajiye musu a palourn a kan Centre carpet, sannan ya koma ciki, ya samu ta gama shiryawa ta ci kwalliya kaman mai shirin zuwa dinner, ta saka riga da skirt na lace, ACM sake baki yayi yana kallonta har sai da ta ɓata rai, sannan ya ƙarisa yayi hugging nata a kunne ya raɗa mata, “Daɗina tayi kyau na fitan hankali, amma dai a yanzu da nake staka da amarci at anytime zan iya danganawa da Palace gaskiya ban son a takura mini paradise on earth na, dan Palace aljannan duniya ne, please a saka wani kayan”, ya faɗa yana jan zip na rigan nata.

Banafsha saboda taƙaici kaman ta saka kuka, dan har ƙwalla ya taru a idanuwanta, tana staye bata ko mosta ba ya cire kayan sai undies ne kawai a jikinta, wani akwati ta ga ya jawo a gefe ya buɗe, ido ta zaro ganin kayakin banza na turawa ne cike a ƙaton akwatin, haka ACM ya zaɓo wani ɗangalallen skirt ko rabin cinya bai kai ba, da wani mastiyacin half vest wan da kusan duka boob’s naka a waje suke idan ka saka, sai nipple ɗin ne zai suturtu.

ACM ƙarasowa yayi wajanta ya na murmushi ya ce, “Starabanki kenan sweet beb, a din ga saka mini su ko pant kada a saka, babu mai shigo mini gida dan ba wan da zan bari ya shigo, ni zan dinga kallon kaya na.”

Bra ɗin jikinta ya ɓalle zai saka mata vest ɗin, amma sai ya staya wani abun daban, Banafsha buge hannunsa tayi ta tura baki tare da faɗin, “Ni wallahi ciwo nonon nan suke mini ka ƙyale ni.”

ACM murmushi yayi tare da ƙarisa saka mata vest ɗin, ya saka mata guntun skirt ɗin ma, zai cire mata pant ta riƙe hannunsa dan bata san wannan zancen ba, marairaicewa Bunayd yayi ya ce, “Saka pant miji na gida haramun ne daɗina, ɓata lokaci yake ya kuma yi wa mutum asaran ruwan zuman da ke fitowa daga Palace.”

Banafsha hararansa tayi, duk juyin duniya yayi ta ƙi yarda ya cire mata, haka ya haƙura ba dan ya so ba, dan shi bai ƙi ta zauna masa ba komai ba, saɓa ta yayi a baya tana tirjewa haka suka nufo palourn yana faɗin, “Wiffey sai na nemo miki wa’azin matan aure da alama, ba ki san akwai wani wa’azi wai mata a dai na kwana da wan do ba, to nufi ta a daina zama da shi idan miji na gida, kuma ki dai na buge hanuna idan na taɓa ki shi ma babu kyau sadaki nane fa, na biya na Palace an bani life saver’s kyauta, ka saya ɗaya a baka biyu kyauta.”

Suna isa palourn ya dire ta tare da zama wai tayi serving nasu, duk ta mayar da shi kanari sai surutu yake, Gaskiya Palace bai kyauta ba, kar gaba kaɗan kuma ya zaunce fa, yana tafiya shi kaɗai yana surutu, tun da ga shi ba ta amsa masa duk abin da yake faɗa, shi baya son shirun nan nata, shi ma ya iya ƙyaliya.

Banafsha dai bata ce komai ba tayi serving nasu, tare suka ci abincin yana bata a baki amma ta ƙi, kowa ya ci da kan sa, shiru kake ji, sai da suka cika cikinsu sannan ya miƙe ya je wani ɗaki daban, ya kawo mata magani wai ta sha na kashe zafi ne, ta ƙi sha, sai da ya ɗura ta, ruwa ya saka a bakinsa ya saka maganin, sai ya haɗe bakinsu waje guda, sai da ya tabbatar ta sha maganin sannan ya sumbace ta ya ƙyale ta.

Kallo ya kunna musu suka kwanta a wajan bayan ta tattare in da suka ɓata, jikinsa ya jawo ta yana yawo da hannunsa a jikinta, favourite film nasa ya saka musu, romantic film wai ta gani ta ƙara darasin yacce yake so ta koma, dan so yake ta fi na film ma sanin kan rayuwa.

Banafsha a hankali ta ɗaura hannunta a ƙirjinsa ita ma, tana masa tafiyan stusta, murya a sanyaye ta ce, “Yaya maganan school na, tahfiz a week nan za’a yaye mu, sai kuma College exam’s ya kusa ma tun da aka koma ban je ba, kuma za mu yi national wannan ne last semester ɗin mu na last year da muke.”

Bunayd lumshe ido yayi tare da yin shiru kaman wan da ruwa ya cinye, na daɗin da yake ji na abin da take yi a ƙirjinsa, a zuciyansa ya ce shikkenan ashe ta san yacce ake tambayan miji abu, irin wannan ai sai ta kashe sa ya kasa taɓuka komai, lallai bakin sa ba zai taɓa cewa a’a ba, muddin a irin haka za’a tambaye sa ba ana gabas yana yamma ba, to abin da wasu mata basu gane ba kenan, duk da ansan wasu mazan suna da taurin zuciya da kuma kafiya, da staststauran ra’ayi, amma fa muddin kika iya harshenki sannan kika san kan mijinki, to kina tambayansa abu a sigan da ya dace babu cewa no, kaman dai kiyi addu’a ce a yayin da ba’a dawo da addu’a, to haka zai amsa miki duk abin da kike so, amma sai ka ga mace tana staye ƙiƙam akan miji wai baban wance kuɗin kaza, baban wane zan je waje kaza, wata ma murya kaman na maza ba’a ko tausasa shi, baiwar Allah ba dole a hana ki ba, a waje kuma wata ta kwantar da murya a waya ta cinye miki kuɗin miji, wataƙila ma yaudaransa za ta yi ba aurensa ba, munsan maza sai a hankali amma duk da haka mudai mata mu gyara ko dan kan mu, domin biyayyan aure da kyautatawan aure da haƙurin zaman aure, ba wa kowa muke yiwa ba wa kan mu muke yi wa, idan mun yi haƙuri to Allahn da ya ɗaura mana zai saka mana, dan shi muka yiwa biyayya ba mijin ba, tun da shi ne ya bai wa mazan mastayin, mu kuma ya bamu wannan raunin dan mu nemi aljannan mu, Allah kyauta ya shirya, ya ƙara mana zaman lafiya da mazajenmu.

Bunayd a hankali ya buɗe baki ya ce, “Ai ban isa na ce a’a ba Wiffey, kin ɗauko hanyan lalata ni kuma sai yan da kika yi, shiyasa na ce ki taimaka ki zama yan da nake so, yacce sai na roƙe ki kirage kada na zama ba namiji ba kuma, a ganni haka soloɓiyo ba kai.”

Banafsha kwatar da kan ta tayi a ƙirjinsa tana sauƙe masa numfashi mai ɗumi a ƙirji, tana faɗin, “Yaya dan Allah dai ayya.”

Hannun nata ya riƙe ya ce, “Tun kamun ki faɗa na amince, amma dai kin san ba zan iya bari haka kawai ki tafi ki barni ba, wani ya kalleki ya ce ni gara ne yacce muka faɗa wa mijinki na farko ni da Abeed.”

Murmushi Banafsha tayi, wan da ya mata matuƙar kyau, Bunayd tun-tun sai yau ya ga ta masa murmushi, ai a ruɗe ya ce, “Indai za ki dinga mini irin murmushin nan, kullum ki dinga tambayan koma menene Wiffey, ni kuma ba zan ce a’a ba.”

Shiru tayi ta rungume sa, shi ma ƙanƙame ta yayi yana faɗin ba fa zai bari ta je ita ɗaya ba, ita dai shiru ta masa bata kuma cewa komai ba, tun da ya bar ta shikkenan, kada ta faɗa wani abun kuma a fasa maganan tafiyan, tunani take a zuciyanta, wato abin da Mami ta faɗa mata kenan, ga shi daga magana ɗaya har ya amince, uhmn, ashe yana da sauƙin kai dama-dama, mugunta da rashin kirki ne mastalansa, da fitina.

A wajan a ƙasa bacci yayi gaba da su, basu farka ba kuma sai da aka idar da sallahn azahar, alwalan suka yi ya ja su suka yi sallah, suka dawo suka sa abinci a gaba da Momsee ta turo musu, suna gama ci ya yi ɗaki da ita, Banafsha kuka ta saka masa, tana faɗin “Wallahi ni na gaji, bana so zafi wallahi, ka ƙyale ni, ka yi da dare kaman zan mutu, baka ji tausayi na ba ka yi ɗazu yanzu kuma za ka yi, wallahi nidai bana so.”

ACM marairaicewa yayi yana kwaikwayon muryanta ya ce, “Ni kuma wallahi ina so, da daɗi ina so daɗina, ba zan iya ƙyaleki ba, da dare kaɗan nayi na buɗe hanyan ciki, da safe kuma na gyara wajan da kyau, to yanzu cikin zan ajiye, ni ban da tausayi akan maganan paradise on earth, dan haka ina so, na ci na ƙoshi me zan yi idan ba na ƙara samun nistuwa ba, ai kawai kisa a ranki muddin ina gida, kina cika mini ciki da abinci sai kuma ke ma ki dawo cikin plate ɗin na cinye ki na ƙoshi.”

Banafsha kuka ta saka, amma Bunayd yaƙi yin haƙuri, ya faɗa mata gaskiya shi idan ba ciki ya ga ta fara laulayinsa ba, to hankalinsa ba zai kwanta ba, sai ya tabbatar ya mata ciki sannan zai fara saurara mata saboda babynsa, haka Banafsha na ji tana gani ya fara yamusta ta, romance yake mata mai mantar da mutum duniyan da yake, duk fitinanta sai da ta rage kukan tana jin daɗinta abin ta, idan aka ce wannan ne da sauƙi duk da shi ma duka jikinta ciwo yake mata, amma maganan shigan nan bata ƙauna, wannan abu kaman taɓaryan yana azabtar da ita.

A haka sai da Bunayd ya yaudare ta dole ta saki jiki tana taya sa, dan sosai yake mata dogon wasa dan taji daɗi sosai kamun a yi mai zafin, kada ya shiga haƙƙinta, bai yi gigin sucking nata ba dan yasan shi ma zai mata zafi, iskan bakinsa ya din ga hurawa wajan yana ba wa wajan kisses, sai da ya tabbatar da ta gama haukacewa sannan ya bi hanyansa, a niste ya shige ta, amma da yake Banafsha zafin na maƙale a ran ta sai da tayi hawaye, yanzun ma a hankali ya ƙoƙarta ya bi da ita, ya jima kamun nan ya ƙyale ta, Banafsha dai ta ga rayuwa, yana sauƙa ya ce, “Sweet beb kin fi daɗi yanzu, ki taimaka na ƙara ɗan kaɗan.”

Banafsha banza tayi da shi tare da juya masa baya, ko haɗe ƙafanta ta kasa yi, zuwa yanzu tasan wajan ya gama yin daga-daga, lallai in haka ne aure to ana bala’i, abu sam-sam ba daɗi sai uban azaba.

Haka suka cinye wannan rana, da dare ma sai da Bunayd ya ƙara, zuwa yanzu kam Banafsha ta fice a hayyacinta, kuka kawai take yi, ga shi bata da wayan ƙiran kowa balle a kawo mata ɗauki, gashi kuma ta sha shi, dan dole idan Bunayd ya gasa ta wajan yake mata dama-dama kaman kada a sake, haka suka kwana, safiya na yi ya ce zai ƙara ta ce bata san zancen ba, tashuwa tayi ta gudu wani ɗaki ta saka sakata, a can tayi sallah tayi wanka ta bi gado ta kwanta yin baccin wahala.

ACM famliy doctornsu ya ƙira ya mata bayani, ta turo masa abubuwan da ya kamata ya nema wan da zai sa ta ji sauƙi da wuri, in ma da ciki ba abin da zai yi wa cikin, dan sai da Bunayd ya ce kada a basa abin da zai mastawa cikinsa, dan shi fa a dole ya riga da ya ajiye babynsa a cikin Banafsha, da likitan ta ce a shawarce ya ɗan ɗaga wa matar tasa ƙafa, Bunayd ba tare da ya ce mata ko ci kanki ba ya kashe wayansa, yana jan staki kawai, ai wannan interrupting ne cikin abin da bai shafe ka ba, shiyasa bai bari kowa ya biya masa sadaki ba ya biya da kan sa, saboda kada a zo a ce masa wani abu, ko a ce za’a masa iko da mata, shi tattarawa ma zai yi su koma Spain da zama hankalinsu kwance.

*****

Papi ƙiran Bunayd yayi, cikin sa’a kuma ya ɗauka, gaisawa suka yi lafiya-lafiya, ACM ya tambayi ya Mami da labarin Mom, Papi ya faɗa masa duk suna lafiya, Mom ɗin ma ta dawo ya kusa sati, ACM murmushi yayi ya ce, “Har yajin Mom ya ƙare kenan.”

Papi ya ce, “Ba wannan na ƙira ka tambayeni ba, tun da ta dawo sai ka ƙirata ka ji ta bakinta, ƙiranka nayi akan batun makarantar ƙanwar taka, akwai bikin yayesu da za’a yi daga islamiyya, sannan maganan karatun da take, gaskiya yacce ta kwana biyu bata je ɗin nan ba, yana da kyau a je makarantar a yi abinda ya kamata, ko kuɗi haka a basu tun da Nigeria ta zama abin da ta zama, sai a dai-daita komai, lokacin exam’s ta je ta rubuta, maganan islamiyyan kuma idan kana free sai kuje tare, idan kuma kana da abin yi sai su tafi tare da ƙannenta Majeeder da Ramla.”

ACM shafa kistonsa yayi tare da cewa, “Ai duk ba mastala Papi, ta jima da faɗa mini kuma ko musa mata ban yi ba, amma tare za mu tafi su Majeeder su yi zamansu, haka kawai na bar ta taje ita kaɗai, samarin da na buge su din ga kalla mini ita.”

Papi ya ce, “To yayi Allah ya kai ku lafiya, amma ku je akan lokaci ko zuwa gobe ne, dan saura kwana biyu ne bikin.”

“Insha Allah Papi za mu wuce goben.”

“To yayi kyau, ka gaishe ta ko, idan yayi ma ka saya mata waya, saboda zama haka ba daɗi, sannan akwai system nata da wasu abubuwanta ku biyo ku ɗauka idan kun dawo, bana son cin zali ƙanwarka ce, ka riƙe ta amana ka kyautata mata, idan ka ɓata mata babanka General ka ɓata wa, domin duk son da yake maka zai so ka so abin da ya haifa, musamman ma Faɗima.”

“In Allah ya yarda Papi zan yi abin da ya dace.”

“Allah ya muku albarka duka.”

“Ameen Papi, a gaida mana Maminmu Amarya.”

“Ubanka General ja’irin yaro kawai”, Papi ya faɗa tare da kashe wayansa.

ACM murmushi yayi tare da miƙewa yayi wanka ya shirya ya fice a gidan, magungunan ya sayo mata da abubuwan buƙata, sannan ya sayo mata haɗaɗɗen waya babba mai stada, wan da ya fi na ranan, dan wancan yayi kyauta da shi, daga nan kuma sai da ya biya gidan General ya sanar wa Momsee tafiyan nasu, ta musu a dawo lafiya ta jaddada masa ya din ga haƙuri yana bin yarinya a hankali ƙanwarsa ce, shi dai ACM mamaki yake sai a ta cewa yarinya ce, yarinya ce kaman wata ƴar goye mai shan nono, idan ita yarinya ce ai bata isa ta ɗauki buƙatansa ba, amma baiwar Allah ta jure har yayi kusan sau nawa ai ta wuce yarinya, masu 15 years ma idan suka ɗau namiji sun wuce a ce musu yara, balle ita mai shekaru kusan ishirin, sallama dai ya yiwa Momsee sai sun dawo yayi tafiyansa, General kuma da baya nan zai sanar masa a waya.

Banafsha bacci tayi ba ɗan kaɗan ba, sai da ta huta sosai sannan ta shiga banɗakin, ta daure ta gasa kan ta sosai, kuma ta ji daɗin jikinta musamman da yake tayi bacci hankali kwance, ba fitinan jarababben ta.

A sanɗa ta fito, Allah ya taimake ta bai dawo ba, ta gyara palourn da ɗakunan da suka yi aiki da shi, sannan ta ci kwalliyanta ta mayar da kayanta lace riga da skirt na ɗazu, sai baza ƙamshi take yi, jikinta ko ina ƙamshi ke tashi haka gidan da ɗakunan, har ta fito ta je kitchen bai dawo ba, ganin ba abin da za ta yi mai hankali sai ta dawo ta kunna kallo, abin haushi duk film’s nasa iri ɗaya ne, duk romantic film’s ne, haka ta kunna wan da taga mai dama-dama ne tana kallo, amma wannan ɗin ma akwai lobayyan a ciki sosai, tana kallo tana jin tana shiga wani yanayi.

ACM sai da ya gama komai da komai na tafiyansu, ya biya ya musu takeaway sannan ya nufo gida cikin ɗaukin son kallon rigimamniyar sa, dan yanzu tabar fitsararriya ta koma rigimammiya.

Da sallama ya shigo palourn nasa, in da yayi kyakkyawan gani, farin tozali, stayuwa yayi daga bakin ƙofan ya kasa ƙarisawa ciki, Banafsha tana kallon ta bata ma ji sallamansa ba, ga ƙofan palourn silent door ne bata ji ƙara ko mosti ba, haka kawai ta stargu, ta ji a jikinta kaman wani na kallonta, a hankali ta fara dube-dube, ai kuwa idanuwanta ya sauƙa akan sa cass, akan Bunayd da ya riƙe hannayensa ya staya kallonta, tura baki tayi, shi kuma ya sakar mata murmushi tare da buɗe hannayensa.

Banafsha maƙe kafaɗa tayi a kan ba in da za ta, sai da ta ga ya haɗe fiska alaman ba mutunci sannan ta miƙe da sauri, tana tura baki tana taku a hankali kaman mai storon taka ƙasa ta nufi wajansa, ACM abin ya kunce masa notin kai a hankali ya ce, “Naga gaba saura baya, juya beb.”

Hararansa tayi tana bubbuga ƙafa ta juya, taku ɗaya zuwa biyu tayi kawai ta ji yayi sama da ita, ashe har ya iso inda take, sai da yayi juyi da ita kaman za su faɗi, sannan ya sakar mata haɗaɗɗiyar sumba, ya ce, “Na biya kuɗin wankan nan”, ya faɗa yana saka mata keyn motansa a tafin hannunta.

Banafsha dai duk da tana ɗari-ɗari amma sai da ta ce, “Ai ka jima da bani wannan da kana sumbatu, sai dai wani kuma.”

Murmushi Bunayd yayi ya ƙarisa da ita cikin palourn suka zauna tana saman cinyansa, fiskansa ya sa a wuyanta yana shaƙan kamshin turarenta, wan da ya sanya shi fita a hayyacinsa, ga film da take kallo ga kwalliyanta, abin suka yi yawa tuni dragon ta harba, cikin raɗa ya ce, “baki san daga cikin sunayen Palace akwai promise land ba, wannan paradise on earth ɗin, muddin kana cikinsa musamman mai ɗumi mai ba da wuta, to har sai ka yi kyautan gidanku ma baka sani ba, a irin daɗinki ai sweet beb wataran har da su General da su Papi zan baki kyautansu, birnin alƙawari kenan, kuma birnin saka mutum yin kyautan dole, shiyasa aka ce masa Palace domin ya haɗa komai da komai.”

Banafsha ta ce, “To dai mota kam nawa ne.”

“Idan kika ce a ƙaro wasu goman sa ma, yanzun nan za’a miki ordensu Wiffey, ai kin fi ƙarfin haka ke da kike da Palace da wuta.”

“Uhmn! Ban ga abin dafawa a kitchen ba.”

Ɗan cizan saman boob’s nata yayi ta saman riga ya ce, “Akwai komai a store da yake akwai cooker namiji da ke girki wa sauran sojojin ƴan uwansa, amma ni bana cin girkin, kuma ke ma ba za ki ci ba, za su koma ta baya ma suyi aikinsu ba zai din ga shigo mini gida ba gardi da shi, yana kalle mini cutie diamond nawa ba, duk da daman babu mai shigowa sai da dalili mai ƙarfi.”

“A nuna mini na dafa abin da za’a ci.”

“Ni dai ina da abin ci ga ki a kan ƙafa na, ke ce abinci na, inkuma girkin ne ma kina cika mini ciki ki tabbatar ba zan kuma ƙyale ki ba.”

Cunna baki Banafsha tayi ta fara ƙoƙarin sauƙa, ƙyaleta Bunayd yayi ta sauƙa a jikinsa ta zauna a gefe, ya ƙaraso da ledojin da ya shigo da su ya zube mata a gabanta tare da cewa, “Allah ya ja kwananki tare da Bunayd, rankishidaɗe ga saƙon ki.”

Kallonsa kawai Banafsha tayi ta kawar da kai tana murmushi, abin da yayi ya bata dariya sosai, abu kaman wani dogarin Sarki, shi ya buɗe ledojin da kan sa, ya fito musu da takeaway ɗin su, tare da wayan da ya sayo mata, tarkace dai kaman wani an kawo wa family house ba banafsha ita kaɗai ba.

Da Banafsha ta kalli waya ji tayi kaman ta fire dan murna, yana damƙa mata ta rungume sa cikin farin ciki, tana godiya da addu’an Allah ƙara buɗi, amsa addu’an Bunayd yayi, amma godiyan ya ce ta bari sai sun haɗu on bed ta masa style’s yan da ya kamata, shi kawai yake so, cikin murna ta haɗa wayan.

Tare suka ci abinci, sannan ya mata magana da sassafe za su tafi Adamawa, nan ma kaman farinciki ya kashe ta.

Dare nayi lokacin kwanciya Bunayd na taɓa ta, ta ce bata san zancen ba, Bunayd kuma ya ce bata isa ba, indai akan Palace ne to an dinga jin su kenan, ai ta sha maganin wajan da sauƙi kuma yasan ta gasa kan ta.

Bunayd ya gama da Banafsha domin ya riga da yasan week point nata, yana fara mata salo a kunne ta nistu, ta biye masa suka fara raya bishiyan soyayya, ACM kaman zai haukacewa Banafsha, gaba-daya kasa bin ta yayi a hankali, dan ji yayi kaman ƙara daɗi ma take yi, Banafsha ta ji a jikinta, tun tana daurewa har ta fara ture sa, ga shi Bunayd bai san kaɗan ba, sai yayi tatil sannan ya ke ƙyalewa.

Sai dare can ya ƙyaleta suka kwanta, asuba nayi sai da ya ƙara yi, Banafsha zuwa yanzu ta sallama, tasan lokacin gurguncewanta ne yayi, suka sha soyayyansu suka samu nistuwa, suka yi wanka sharp-sharp suka shirya, Banafsha tafiya sai dai a hankali kaman mara lafiya, a hakan ma sai tana buɗe ƙafa kaman ƴar kaciya, Bunayd sai maste dariyansa yake dan yasan muddin dariyan ya fito to fa ya ɓallo wa kan sa ruwa, sai da ya sanar da General sannan suka kama hanya, Bunayd sai ɓoye dariyansa yake, Banafsha kuwa ta cika tayi fam har wuya.

A cikin jirgi ma Bunayd rungume matarsa yayi, cikin dabara yake taɓo life saver’s nasa, yana shan mata yaji a kunne, Banafsha sadakarwa tayi da lamarin Bunayd ta ƙyale sa kawai, dan muddin ta biye masa to sun din ga yin abu guda kenan, bata kula sa ba ya din ga kiɗinsa da rawansa, har bacci yayi gaba da ita, baccinta take ishashshe bai tada ita ba, har suka isa jimeta, sannan ya tayar da ita.

Banafsha idanuwanta ta buɗe a hankali, wani irin kallo ta masa wan da ta tabbata ba dan a jirgi suke ba to da sai ya laluɓe ta, abinka da yanayin idon mai bacci daman sai yayi sexy hakan nan, ACM a hankali ya ce, “Sweet beb a tashi mun iso, dan naga tun ba’a yi nisa ba babyna ya fara saka ki bacci.”

Kallonsa ta kuma yi ta kawar da kai, ta miƙe a hankali, ƙugunta ya riƙe tare da mata magana a kunne ya ce, “In kina min irin kallon nan za ki sa na mance a cikin jama’a muke.”

Banafsha dai tana ta kan ta, saita tafiyanta take yi a hankali take taku, bawan Allah na bin ta a baya, jakan ma shi ya riƙe mata, idan ka kallesu sai ka kuma juyowa kallonsu, mace sai ta ji kishi dama ita ce, haka ma na miji sai ya ji ina ma shi ne.

AYI HAƘURI DA WANNAN YAU UWAR BATOORL A GIDAN SUNA TA WUNI.

<< Yar Karuwa 29Yar Karuwa 31 >>

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
2
Free daily stories remaining!
×