GARGAƊI
Ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ɗaurawa a wata kafar yaɗa zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas.
SADAUKARWA
Wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ɗimbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh ) a ko ina kuke a faɗin duniya
TUKUICI
Wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ɗauka cin. . .