Yini Na Goma
Tamkar masu ramuwar biki, a wannan yinin da sanyin safiya Kahuhun ya riski Dila a gida shi ma. Ya fito, bayan an gaisa ya ce.
“Ba don kar mu tsaya mu shantake irin ta jiya ba, ai da na taso da ko guda ne daga batutuwan jiyan mun karasa shi.”
Kahuhun ya ce. “Haka ne, amma na san in dabarar taka ta motsa ai kai kana iya tauna taura biyu lokacci guda.”
Dilan ya yi dariya gami da cewa.
“Ba masu zance sun ce ba a hada gudu da susa ba?”
Shi ma ya. . .
Thanks for the long post
Shagari