Skip to content

Cikin sigar firgici Anty Sakina ta ce, “Ke wai ni me yake damun ki ne? Me ya faru ne?”

“Haba Anty me kike fada ne haka? Na ce miki lafiyata lau, daga bacci fa na tashi shi yasa.”

Anty Sakina ta juyo da wani irin mugun kallon cike da ayar tambaya ga Usman, kallon nata shi ma ya yi tare da cewa,

“Wallahi bakya kyautawa duk kin bi kin takura wa yarinya da tambayoyi kamar ba 'yar uwarki ba. Mutumin da ya yi barci ai dole ne jikinsa ya mutu ya ji babu kwari sai a hankali zai ji kwari. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.