Skip to content

"Kai yanzun ko kunya baka ji? Kazo cikin mata kayi tsaye, sai giringidishi kake kamar wanda za'ayi wa haihuwar fari?"

Wani irin kallo Habibu ya watsawa kanwar mahaifiyar tashi da suke kira da Innani. Tunda yaga shigowarta asibitin tare da Hajiya, ranshi yayi masa bakikirin, yana da tabbacin babu abinda ya kawota sai gulma da son kara tunzura Hajiya, ko rantsuwa yayi ba zai kaffara ba, ita ta tuso Hajiyar ma gabaki daya suka zo asibitin

"Wallahi Innani na rasa wannan lamari, in dai akan Abida ne to yaron nan bayaji baya gani. In ba wani salo nata ba. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

17 thoughts on “Tsakaninmu 1”

    1. We have the complete novel here, they’re link from this page to next until the last page. All you have to do is to click at the link that says, ‘Tsakaninmu 2’ right after you finish this page (from the down right corner). And also you need to subscribe before you can get access to the all pages. You can contact us via our WhatsApp number for further questions. The number is: +2349072304845.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.