Skip to content

Mun yi nisa na ji muryarsa a saman kaina.

"Ban hana ki mu'amala da wannan matar ba? Na ce "Ka hana. Kai kawai ya girgiza duk kuma ce mishin da nake anan muka haɗu bai ce min komai ba har muka je gida.

Fushin kwana ɗaya ya yi ya sauko ranar ni zan yi girki ina gamawa kuma na shiga daki don shiryawa, na fito daidai shigowar ogan muka isa wurin shi a tare ya canza kaya muka fito.

Na zuba mishi abinci har ya fara ci Aunty Farha ta fito ta ja kujera ta zauna tana mishi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.