Skip to content

Cike da fara'a ya shigo cikin gidan nasu, Momy ya samu zaune ita da Aknam suna kallo cikin falon gefenta ya zauna yana murmushi.

"Barka da shigowa ya Abbas, tun ɗazu Aunty safiya take jiranka baka shigo ba."

"Oh kinsan na manta da tazo gidan nan yau eh lallai nayi laifi, ba damuwa gobe insha Allah zanje gidan nata."

Ya ƙarisa Maganar yana kallon Momy da hankalinta ke kan tv tana jinsu bata tanka musu ba, murmushi Abbas yayi tare da kwantar da kansa a kafaɗarta yace.

"Momyna wai yau laifi nayi ne kam aka shareni ni.?"

Sai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.