Murfi
Shin me murfin ke lullube da shi? Makaranci kaɗai ke da damar ɓude sirrin da ke rufe cikin murfin.
Godiya
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah maɗaukakin sarki. Muna gode masa, muna neman taimakonsa, muna neman gafararsa, muna neman jagorancinsa a dukkan ayyukan mu na alkhairi da muka sanya gaba.
Tsira da Amincin Allah
Tsira da amincin Allah masu yawa su tabbata a gareka fiyayyen hilitta Annabi Muhammad (S.A.W). Ubangiji Allah ka ƙara mana soyayyar ma'aiki Abban Zarah.
Tin kafin ta gama faka tsayuwar motarta da. . .
Ma sha ALLAH. Labari ya dauko dadi
Ma Sha Allah. Allah ya ƙara basira.
#haimanraees