Gabatarwa
A kasan rai wani labari ne da ke kunshe da soyayya, sabani, da mafarkin da ke tsakanin zuciya biyu da iyaye biyu masu bambancin ra’ayi. Littafin ya haɗu da sauyin zamani, kabilanci, ƙaunar waka da kuma muradin zama wani a rayuwa.
Zuhra, yarinya mai asalin jini biyu mahaifiyarta Hausawa, mahaifinta kuma Bafillatani (Indiyawa), tana fafutukar gano kanta tsakanin burin mahaifinta da muradin zuciyarta. Sha’awarta ta waka tana janyo mata barazana daga iyayenta, musamman mahaifinta, babban soja a Pune.
A daya bangaren kuma akwai Kamal ɗan gata da aka kore daga gida saboda halayensa. Rayuwarsa. . .