Da sauri Abbakar yasha gaban sa tare da jawo shi zuwa cikin ɗaki, "haba Mahfouz kasan nasan da hankalinka ko?, pls act like a man, serious mana katsaya ka saurareni" ya amshe wuƙar, komawa ya yi ya zauna tare da yiwa Mahfouz ɗin alamar ya zauna, kafin ya ɗora da maganar sa, we all know that love is a good portion of happiness in our life but love is not worth our Akira, if you kill him what about your Jannah? Besides I believe duk girman yadda kake son wani u can still do. . .