Haba, Ummu, kiyi tunani mana,” Farida pleaded, looking at her with concern, “ai kin san ko da Abbakar ba abokin Mahfuz bane, babu ta yadda za’ai ya yadda ya aureki. Kina ganin yadda yan mata masu aji ke faman sansa, kuma ya sani, ba wai be sani ba, amman ya share su.”
“Ki daurewa zuciyarki, karki zama butulu. Yah Nasir be cancanci haka ba,” Farida added, her voice full of emotion. “Ya cancanci duk wani karamci daga gareki. Ya miki duk wani halacci na rayuwa, ki daure ki sake tunani, wallahi.”
“Nifa ba cewa nayi bazan aureshi ba,” Ummu. . .