Skip to content

Kai tsaye gida, aka yi da gawar. Ba wanda bai share hawaye ba cikinsu, musanman ma wadanda suka ga yaron ayau da jiya, se abin ya ke ta dawo musu sabo.

Ba abinda Mahfuz yake se sharar hawaye, haushi da tsanar. Kansa duk sunbi sun masa yawa. Shi ne sana diyar zuwan yaron duniya. Ya so ace yaron ya girma ya masa gata. Sedai gashi ya ma tafi, besan waye mahaifinsa ba. Ya kuma share hawaye lokacin da ya tuna ganinsa da yaron na qarshe.

A wasa yake masa magana. "My boy, yau a gurina zaka kwana Ko ya maqe. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.