Skip to content

Juyowa ya yi tare da dawowa lokacin da zuciyar sa ke masa raɗa "Haba Abbakar be strong mana" wani 6ari na zuciyarsa ya fa'da a nutse ya shiga ajin duda yadda 'kirjinsa ke bugun uku- uku.

"Good morning class" ya fa'da

Muryar sa ta dawo da wanda basu ga shigowar sa ba hankalin su " Morning sir suka fa'da suma.

A wurin da aka tanada dan tsaiwar Malami ya tsaya kafin ya ce "am sorry for not coming kwana biyu, banji da'di bane kwana biyu hope u all read the manual i gave?" Ya tambaya daga. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.