Skip to content

Kamo hannun sa Mahfuz ya yi, cikin muryar tausayi yace "Haba Abubakar mene haka, kabarni inji da zafin ciwon son da ya kamani ba sai ka haɗamun da baƙin cikin ƙin saurara ta ba."

Shiru Abubakar ya yi kafin ya dawo ya zauna "Wai khair dai da kai ta bani labarinta, khair da kayiwa..." Rufe mishi baki Mahfuz ya yi  "ehfa ita wadda tai sanadin fa'danmu kwanaki yanzu ba sai ka sa mun kuma faɗan fa", taɓe baki Abubakar ya ya " You must be joking, it's not love" Abbakar ya fa'da "wallahi Ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.