Skip to content

A tsorace Abbakar ya yi mota tare da ɗauko ruwa ya shafa masa a fuska, wanda yasa ya farfaɗo, ahanzarce ya miƙe yai cikin gidan da yaga ta shiga yana ƙwala mata kira.

Farida ce ta dakatar dashi " haba Malam mene hakan zaka shigo mana gida"

Ɗaga mata hannu ya yi " kinga ni ba gurinki nazo ba masoyi yata kawai zan ɗauka."

Ita ko khairiyya tana shiga ɗaki ta faɗa cikin kuka ta rufo ƙofa ta hau kiran mijinta zance ko wane oho mata.

Cikin kuka da tashin hankali take masa bayani "  Yah Mahfuz ne wallahi shine. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.