Skip to content

"Mutumin da kike so na tare da uniform ɗin nan, ban san waye ni ba tare dasu ba, ban taɓa son kaina babu su ba, bana tunanin za ki iya."

Kai ta girgiza mishi, hawaye ne cike da idanuwanta amma sun ƙi zuba, in haka masu ciwon zuciya suke ji za su kasance cikin addu'arta a ko da yaushe, saboda ciwo ne mai matuƙar raɗaɗi.

"Ba soyayyar nake tsoro ba Sadauki, ba miƙa maka dukkan zuciyata bane yake min wahala, rashin tabbacin ka a rayuwa ta ne, ba zan damu da raba soyayyarka da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.