Skip to content

A watanni uku babu dabarar da take tunanin tana da ita da za ta yi aiki akan Abdulƙadir. Ga wata irin soyayyar shi da take ji kamar ana hura mata wuta. In da ance ita Nuriyya za ta ajiye yadda take ji da kanta ta ɗauki duniya ta faɗa wa ɗa namiji tana son shi za ta ƙaryata. Amma sai ga ta, ba sau ɗaya ba, ba sau biyu ba, har ta ɓace ƙirgan lokutan da ta furta wa Abdulƙadir din kalmar so. A rana tana iya tura mai saƙonnin text fiye da goma, tana tambayar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.