Skip to content

Wayar ta sa a caji kamar yadda ta faɗa mishi, sai dai ta kasa dagowa daga tsugunnan da ta yi. Wayar take kallo tana gane asalin ma'anar 'Yawo kan gajimare'. Duk da ba za ta ce ga ranar da wuyanta ya gajiya da ɗaukar nauyin kanta ba, yau kam jinshi take kamar baya jikin ta, gashi yana mata tamkar iska ta cika shi tana fita ta hancinta da kunnuwanta har ma da idanuwanta. Kafin kan nata ya yi wata irin sarawa cike da fahimtar ma'anar 'Aure na yi ana gobe zan dawo Waheedah, ban san ya zan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.