Skip to content

Kan kafet ya zauna yana jiran Nuriyya ta fito daga ɗaki ta ɗauko musu kular doya. Ko yaji bata da shi, ta ajiye tana samun waje ta zauna tare da faɗin,

"Masoyi ko yaji bamu da shi, in karɓo mana wajen Waheedah?"

Tun kafin ta ƙarasa Abdulƙadir yake girgiza mata kai. Bada shi za'a yi wannan ɗanyen aikin ba, ba zata ja mishi jangwam daga ɗan samun natsuwar shi ba. Kai Nuriyya ta rausayar tana sake miƙewa, kofuna ta samu guda biyu, a kitchen ɗin ta haɗa musu tea ta fito da shi ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.