Skip to content

Bai san inda zai nufa ba, da duk daƙiƙa da yadda zuciyar shi take ƙara mishi zafi. Tsintar kanshi ya yi a ƙofar gidan su. Aka buɗe mishi ya shiga da motar shi ciki, kan shi tsaye ɓangaren Hajja ya nufa, ya shiga babu ko sallama. Fajr da ya rugo ya riƙe mishi ƙafafuwa ya kama yana ɗaga yaron cik ya sauke shi a gefe tare da faɗin,

"Fajr ka barni ni kam, ina Hajja?"

Shagwaɓe mishi fuska Fajr ya yi.

"Tana bacci."

Kai Abdulƙadir ya jinjina ma Fajr ɗin yana wucewa ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.