Skip to content

Da yawan lokuta idan aka tashe su daga makaranta sukan fi mintina sha biyar suna jira kafin a zo a ɗauke su. Yazid ya fi kawo su ya zo kuma ya ɗauke su, amma kowa in za a tambaye shi zai ce ya fi son Mubarak ya zo, don duk gidan babu ɗan raha irin shi, kuɗin duk da yake aljihun shi kuma ranar akan su zai ƙarar, duk abinda za su nuna suna so sai an tsaya an siya. Yanzu ba sa komawa lokaci ɗaya da Abdulƙadir, saboda yana tsayawa extra lesson ɗin da zai taimaka mishi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.