Skip to content

Washegarin ranar a kwance ya wuni, tunda ya yi wanka, karin safe ma bai yi ba sai wajen ƙarfe sha ɗaya na safe. Ko da ya fita ya yi sallah a masallaci wajen ƙarfe ɗaya, yana dawowa ɗaki ya cire dogon wandon ya mayar da iya gwiwarshi, kwanciya ya koma ya yi. Idan abu ya riga ya wuce baya tunanin shi, baya wannan asarar, shi yasa bai san dalilin da Nuriyya za ta manne mishi cikin kai haka ba, ko idanuwan shi ya rufe ita yake gani, ta addabe shi, ta hana shi sakat, ya riga da ya faɗa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.